TARAYYA 21-22
Page 21
Haske writers association💡
Sanin batada ikon gardamawa
yasa bata gardamaba ta rintse idanuwanta ahankali tareda Jan
wani irin numfashi
jin hannuwansa sun sauka a qirjinta,
Sakin bakinta yayi ahankali
ya dago lazy eyes dinsa yakalli idanuwanta dake rufe
Ya kai bakinsa saitin
kunnenta ya furta mata wata kalma ahankali ta bude jajayen idanuwanta sai cikin
nasa ta lumshe ido tasake budewa yakai bakinsa ahankali yayi kissing idonta na
dama tareda cusa kansa cikin wuyanta yana giga mata dogon hancinsa nan tsigar
jikinta duk ta miqe
Yasake dagowa ya kalleta
hannuwansa na 'dago masa kanta idonsa cikin nata ya Dora bakinsa anata ta rufe
ido ahankali sbd jin inda hannunsa ya nufa. 2
Duk yanda takeda juriya
saidata zubarda hawayen wahala sosai musamman data tabbarda ta fita daga cikin
sahun 'yan mata har abada. 1
Lumshe idanuwanta tayi hawaye
suka gangaro tareda kallon qofar bathroom dinda yashiga.
Har lokacin jin hannunwansa
da kisses dinsa takeyi ajikinta Wanda suke qoqarin ruda mata kwakwalwa saidai
ko tashi bazata iyayiba sbd ba qaramar gajiya ya sauke akantaba ta rufe ido
bacci yayi gaba da ita ahankali.
Qurawa kansa ido yayi ta
cikin mirror tareda rufe ido yabude yasake kallon fuskarsa ya fitarda numfashi
tareda mamakin kansa da yanayin dayakejin kansa.
Wanka yayi yafito daure da
towel batareda yakalli gadon datake kwanceba ya nufi gaban mirror yayi amfani
da hand dryer ya busarda gashinsa ya saka wasu kayan baccin ya nufi gadon.
Kwantawa yayi ya qurawa
fuskarta datai jajir ido dagayen eyelashes dinta duk sun nannade da hawaye sbd
kukan datayi duk da bamai sauti bane kukan,
Suhailat bata taba masa kuka
ba idan suna making love ko a first time dinsu kuwa.
Rufe idanuwa yayi tareda
shigewa dovet.
1
Qarfe takwas sultana ta fito
palo cikeda mamakin rashin ganin rumanah din zuwa gaidata. 1
Zama tayi tareda kallon
Carolina dake jera breakfast a dining tace takira mata rumanah.
Aje aikin tayi ta nufi dakin
rumanah da sauri tana budewa bata gantaba tadawo cikin ladabi tace tana toilet.
Gyada kai sultana tayi tareda
miqewa takoma bedroom dinta.
Bayan mintuna tasake fitowa
sbd ganin time din tafiyarsu yana matsowa tasake aikawa still tana toilet
cikeda mamaki ta nufi dakin da kanta saidai har toilet taduba babu rumanah.
Duk inda ake saka ran ganin
rumanah Carolina taduba batanan hakan yasa sultana zauna palo cikin fargaba
tafara qoqarin kiran wayar maheer amma no answer.
Ahankali yabude idanuwansa
cikin wata irin kasala yana kallon agogo ya dafe goshinsa cikin mamakin bacci
mai nauyin daya hanasa tashi.
Gefensa ya kalla yaga har
lokacin bacci take dunqule cikin duvet gashinta duk a barbaje kan pillow.
Fita duvet din yayi ya sauka
gadon ya nufi toilet ganin yayi latti sosai yasa bai tsaya wanka ba yayo alwala
yaxo yatayarda sallah.
Yana gamawa ya dauki wayarsa
daketa fidda blinking alamar kira
11 missed call daga hospital
yasan suhailat ce aka sallama
Sai 9 missed call daga ammy
Miqewa yayi yafada toilet.
Yana shiga tailet ta farka ta
bude idanuwanta ahankali sbd nauyin bacci dana kukan datayi tana ganin baya
dakin tafara qoqarin miqewa ta sauko daqyar riqeda bargo tana rufe jikinta
tajawo rigarta ta barci dake tsakiyar dakin yashe.
Tana daukar rigar yana bude
qofar toilet yafito daure da towel,
Kasa dagowa tayi bare ta juyo
saima rawa da jikinta keson dauka.
Shareta yayi ya nufi gaban
mirror yana goge gashinsa sbd Sam bayajin damuwar komai ko gajiya ras yakejin
kansa. 7
STORY CONTINUES BELOW
Ganin kamar hankalinsa baya
kanta yasa tayi saurin zura rigarta ta cikin bargon amma still kasa miqewa
tayi.
Wayarsa tayi blinking yaga
kiran ammy ne yayi saurin kallon agogo yaga har tara takusa Sam yamanta da
tafiyarsu.
Shiryawa yayi cikin white
shirt and blue jeansy trouser ya daure gashinsa ya dauki wayarsa ya nufi qofa,
Zai fita ya tsaya batareda
yajuyo ba yace,
Saura 40min jirginku yatashi.
6
Yana gama fada yafice daga
bedroom din.
Qofar ta kalla bayan ya wuce
ta rintse idanuwanta ahankali tareda fitarda numfashi ahankali kafin ta miqe ta
taka daqyar ta dauki doguwar rigarta ta zura kan rigar baccinta ta nufi qofa
tana qoqarin daidaita tafiyarta duk da zafinda takeji.
Saukowa taringayi ahankali
harta gama saukowa ta nufi dakinta
Tana kaiwa tsakiyar palon tayi
ido hudu da sultana zaune ta zuba mata ido cikeda mamaki.
Sunkuyar dakai tayi
idanuwanta na cikowa da hawayen tsananin kunya da nauyin ammyn.
Juyowa sultana tayi ahankali
cikeda mamaki takalli inda yake zaune yayi tamkar baimasan da isowar rumanah dinba
ya danna kira asibiti.
Kasa maida kallonta tayi kan
rumanah sai kawai ta miqe ta nufi dining.
Jiki sanyaye ta qarasa daki
tafada toilet sai kawai tasaki siririn kukan kunya da ciwon da jikinta ke mata.
Wanka tayi da ruwan zafi
sosai kafin ta lallaba ta fito tayi sallah ta shirya cikin sauri sauri ta fito
kai sunkuye.
Kallonta ammy tayi cikin
sanyin murya tace,
Kizo kiyi breakfast mutafi
munyi latti.
Kai ta daga ta nufi kicin a
darare ammy tabita da sabon kallo harta shige tasake juyowa takalli maheer dako
gefensu yaqi kallo,
Mamakin duniya ne ya taru
akanta gashi Sam ko fuskarda zatai masa wata magana yaqi bata bare taji makomar
rumanah daga garesa.
Daqyar ta iya shan tea da
biscuit ta fito daidainan Carolina tagama fitar mata da kayanta zuwa mota.
Kodata fito ammy ta nufi waje
sbd sunyi latti sosai dan haka ba kowa a palon saishi azaune yana waya
Qofa ta nufa riqeda qaramar
jakarta tana qoqarin wucesa yakara mata qafa ta kwashi wani mugun tuntube ta
fada masa ya aje wayar hannunsa tana qoqarin tashi ya matseta da hannunsa daya
tareda kallon cikin idonta ya dauke gira daya cikin izza yace,
Ance kitafi ne? 6
Kallonsa tayi da sauri kafin
ta Girgiza kai.
Hannunta yakamo yasaka mata
wata Leda tareda sakinta ya miqe yafita batareda ya waiwayo ba.
Bayansa tabi da kallo kafin
ta dawo da idonta kan ledar daya saka ahannunta taga magungunane
Sake dagowa tayi takalli
qofar fuskarta da mamaki.
Qofa ta nufa ta fito tana
sake damqe ledar maganin a hannunta ta nufi motar da tagansu.
Driver ne zai kaisu dan haka
dukkaninsu baya suka shiga yana tsaye yana kallonsu aka tayarda motar
Dagowa tayi ahankali ta saci
kallon gefensa idonsu yashiga cikin na juna tayi saurin sauke kai tareda sake
damqe ledar maganin daya bata.
Suna fita yafidda key ya nufi
hospital sbd tuni suhailat ta damu dayazo daukarta
Shikuma ji yake da bayada
aiki sosai ammynsa xaibi Libya sbd damuwar sultan yasan haryanxu tana ranta.
Yana isa asibitin yahadu da
doctor dinda ke kula da suhailat sukayi magana da sauran rubuce rubuce suka
nufo gida. 2
Tun ahanya takeson tambayarsa
maganar rumanah saidai zuciyarta na gargadin bakinta da furtawa sbd sanin
bazaiso maganarba karma ta bata masa rai da kiran sunan an aura masa baiwa.
Suna isa gida ta tararda
komai fes tashiga dakinta tayi wanka ta shirya cikin simple kaya marasa nauyi
ta nufi bedroom dinsa.
Cikeda mamaki ta tsaya
tsakiyar dakin tana sake bude hancinta sbd dakin wani qamshi yakeyi na dabam
Wanda ta tabbar bana maheer bane.
Zama tayi bakin gado ta rafka
taguma tana wasi wasin tunani
Ganin qamshin zai iya buga
zuciyarta yasa ta miqe tabar dakin sbd dama bayanan yana ajeta ya koma asibiti.
Sun isa Libya da qarfe shida
na yamma motocin masarautar mahaifanta sukazo daukarsu cikin qanqanin lokaci
suka isa babbar masarautar mai tarin dukiya da adalci
Masarautar mineelik saidai ta
nuna musu girma da iko tareda dukiya wadda ta hada data mulkin mutanen da ba'a
gani sbd dukiyarsu nada alaqa data mutanen daba nasuba amma a fagen adalci da
qaunar talakawa da basu yanci basu kamosu ba ko kadan.
Saida suka sauka fadar sultan
jalaluddeen suka gaidashi tareda gabatarda rumanah amatsayin matar yarima
maheer yasawa aure albarka kafin suka isa babban sashen sarauniya salma matar
sultan jalaluddeen mahaifiyar sultana zaarah.
Sosai aka hau hidimarsu duk
da manyanci daya kama sarauniya salma tayi farin ciki da murna sosai ganin
rumanah amatsayin matar yarima maheer sbd lurada nutsuwarta.
Sashe guda aka ware musu
acikin part din sarauniya salma mai daukeda palo da bedrooms guda biyu dasukaji
gyaran tsadaddun decor.
A babban palon s salma sukaci
abincin dare tareda ita kafin kowannensu ya nufi dakinsa.
Tubewa tayi tashiga wanka ta
jima tana dumama jikinta kafin tafito ta shirya cikin kayan bacci tayi
sallolinta harzata kwanta taje ta dauko ruwa tazauna bakin gado tareda fiddo
maganin daya bata tasha takwanta cikin qanqanin lokaci bacci yayi gaba da ita.
Bacci tayi sosai mai dadi sbd
gajiyardake jikinta bata farkaba sai bayan sallar asuba ta tashi tayo alwala
tayi sallah tasake komawa ta kwanta.
Qarfe tara ta tashi tayi
wanka tashirya tafito cikin doguwar riga black mai adon red sequence stones.
Dakin sultana ta nufa ta
tararda ita tana waya tajira harta gama ta gaidata cikin girmamawa.
Cikeda kulawa sultana ta amsa
tareda cewa,
Ya jikinki?
Shiru tayi takasa bata amsa
sbd nauyi.
Shikenan tashi kije zansa
afara kulawa dake harkiji sauki sosai sbd haryanxu jikinki bai nuna kin
warkeba.
Kamar munafuka ta fito sbd
tsananin kunya da nauyin ammyn datake ji musamman data riga tasan tabbas ammy
tasan meya faru tsakaninsu.
Kodataje gaida s salma acan
tayi breakfast dinta har akazo kiranta ta tashi tabisu tanaji tana gani aka hau
gyaranta da gashinta kullum cikin sakata cikin ruwan zafi da wasu irin
magunguna ake kuma kullum sai anbata 'danyar madara tasha cup daya da safe
gashi aiki ko daya anan batayi saidai idan taji jikinta yayi tsami da yawa taje
dakin sultana tahau aikin gyara mata kayan wardrobe da wankin toilet duk da
akwai masuyi amma wani lokacin tafison tanayi.
Satinsu biyu tasaba sosai da
kowa,
Sultana mamakin rumanah
takeyi bata taba tunanin zataga rumanah tasake hakaba shiyasa ba bata lokaci
tasa aka dauko wani Mexican malamin wata collage yana zuwa koya mata karatu.
Sosai tayi fresh abinta ta
dire dakyau kyawunta tuni yaqarasa bayyana sbd Hutu da gyaran da ake mata kamar
kullum.
Wanka tafito ta shirya cikin
kayan bacci riga da wando tazauna bakin gado tareda jawo bedside drawer
taqurawa ledar da kullum saita kalla ido tareda lumshe fararen idanuwanta
tanajin hannunsa ajikinta lokacinda zai saka mata ledar ahannu.
Sake lumshe ido tayi tareda
zamewa ta kwanta ahankali tana jin wata irin kasala.
Sosai ta warke takoma tamkar
batai ciwoba sun cigaba da rayuwarsu kamar da tuni tafara zuwa aikinta
hankalinta kwance sbd ganin maheer yamanta da wata maganar aure da aka daura
masa,
Abinda yake damunta yake hana
mata bacci wani bi 'dayane,
Maheer Sam bai cika nemantaba
kamar da ataqaicema yarage sha'awa sosai sbd wasu lokutan tana lure da inda
baya taba mata da yanxu yana tabawa saidai ita Sam bataso musamman nonuwanta
Sam batason yana yawan tabasu sbd batason suyi laushi da wuri gashi dama
shayarwa tafara lausar mata dasu.
Ada Sam basu damesaba shima
amma yanxu yanason tabawa tarasa meyasa hakan. 3
Wannan karon sbd ganin uwar
datasha dakuma tiyatar da akai mata yasa tayi allurar shekara biyu sbd tahuta
mahaifarta tasake qwari.
Fitowarsa wanka kenan daureda
towel wayarsa tayi ringin yakalli wayar kamar bazai daukaba saikuma ya daga.
OK kawai yace ya aje wayar ya
shirya cikin kayan shan iska ya sauka.
A palo ya tararda baqon nasa
yadauki remote yana canza tasha yace,
Uhumm.
Gyara zama mutumin yayi cikin
girmamawa yace,
U wanted to see me sir.
Batareda yakallesaba ya karbi
coffee dinda suhailat ke miqo masa murya a dake yace,
I need a first-class vip
ticket...... 5
Kallonsa suhailat tayi da
sauri cikin mamaki tace,
Zuwa ina? 1
Libya"""yafada
kai tsaye yana sipping coffee dinsa idonsa nakan TV.
#mamuhgee
Baca Juga
Page 22
Haske writers association
+
Not edited.
Da sabon mamaki tasake
kallonsa,
Libya?
Amma baby mezakajeyi a Libya
yanxu? I mean is everything OK?......
Dakatawa yayi dashan coffee
din ya ajiye tareda juyowa yakalli gefenta cikin izza yace,
Ammy na Libya kike tambayan
mezanje yi acan?unbelievable.
Miqewa yayi yabar palon sbd
bayason damuwa da tambayar dazeta iya bata ransa.
Bayansa tabi da kallo cikeda
mamaki saidai batajin dadin tambayar datai masaba itama sbd mahaifiyarsa nacan
baikamata ta tambayi mezaije yiba.
Miqewa tayi tabisa dan basa
hkr saidai koda taje waya yakeyi haka ta zauna jiran yagama.
Zaune suke a qaramin palon
baqin s salma itada Mr aarib suna karatu harsuka kammala ya kalleta cikin sakin
fuska yace gobe bazai samu damar zuwa ba qila sbd yanasaran zaiyi tafiya idan
baiyiba zaizo.
Gyada masa kai tayi cikin
sakewar fuska ita suka fito kusan atare yana sake maimaita mata wasu English
words daya koya mata itakuwa sbd ta sake fahimta bakinsa ta qurawa ido tana
daga kai ahankali fuskarta asake sbd ba laifi sunsaba da Mr aarib.
Tab dinda ake mata karatu da
ita ya miqa mata ta amsa tana murmushi tace,
Thank you.
Cikin jin dadi yace,
Ure welcm.
Juyawa yayi ya fice ta nufi
qofar palon s salma na gaba tashiga har lokacin fuskarta daukeda murmushi tana
shiga palon ta tsaya cak tareda juyawa da sauri sbd qamshin dataji yacika palon.
A fuskarsa idonta ya sauka
yana zaune yana mgn da s salma gabanta yayi wani irin faduwa wani irin yanayi
yashigeta na fargaba ko fuskar gaidasa bata ganiba ta hadiye wani yawun fargaba
ta daga kafa daqyar ta isa gabansu kanta a sunkuye ta gaidasa batareda
yakalletaba ya 'dan daga hannu
Juyawa tayi ta wuce sbd yau
babu batun fira a gurin s salma. 2
Tana isa palonsu ammy na
zaune tana kallon wani English program
Zama tayi tareda aje tab
dinta tana cewa,
Ammy yace qila gobe
bazaizoba.
Ammy na kallon TV tace,
Eh ai gwara karyazo yanxu
yajira bayan kwana biyu tukuna sbd maheer dake qasar baku hadu a palon ammee
ba?
Eh yana can.
Murmushi tasaki tareda
kallonta sbd jin amsar dan batai cikakkiyar kama da tambayar datai mata ba
Maida kallonta tayi kan TV
tana cewa,
To yayi kyau.
Miqewa tayi ta nufi kicin
jikinta duk ya mutu tasha ruwa ta tsaya jikin fridge tsawon mintuna tana
sauraron bugun zuciyarta daya canza yaqi daidaituwa tun lokacinda idonta ya
sauka akansa.
Fitowa tayi ta nufi dakinta
ta zauna bakin gado tareda jawo bedside drawer ta kalli ledarta tsawon mintuna
kafin ta rufe tareda sauke numfashi
Gabaki daya tarasa meya
dagula mata nutsuwa ta miqe ta nufi toilet tayo alwalar sallar magrib datayi
tazo ta tayarda sallah
Tana gamawa palo ta fito ta
nufi qofar fita dan zuwa gurin s salma saidai tana kaiwa qofa ta tsaya takasa
shiga sai kawai ta juyo tadawo tana zama a palon sultana na fitowa ta zauna
tana cewa,
Yau bazaki gurin ammee bane?
Murmushi yaqe tayi cikin
sanyi tace,
Karatu zanyi.
Satar kallonta ammyn tayi
kafin tayi magana sukaji qamshinsa yashigo palon tareda sallamarda shikadai
yaji abarsa.
Fuska ammy tasaki cikeda
farin cikin ganinsa.
Itakam miqewa tayi riqeda tab
dinta kanta asunkuye zata bar palon tana kawowa gurinsa kamar alamara sai
tuntube
Tab din hannunta ta fadi
Sai kawai yatake ya wucewarsa
batareda yanuna yasan da itaba bare tab dinta. 8
STORY CONTINUES BELOW
Cikeda mamaki ammy ke
kallonsa tana kallon tab din da screen yayi mugun damage mamakinta meyasa ya
taketa dan tanada tabbacin yaganta.
Rumanah kuwa tab din taqurawa
ido sbd yanayin takawar ya nuna kamar yasan da ita to meyasa?
Kodai laifi tayi?
Sanin babu ikon tambaya ko
sanin dalili yasata duqa ta dauka ta wuce dakinta.
Kallonsa ammy tayi ganin
baimasan mesukeyiba yasa tace,
Maheer baka lura ka take tab
din karatun rumanah ba?
'Dagowa yayi ya zuba mata
idanuwansa dasukai wani launi ko bude bakinsa yakasa sai kawai ya miqe yace, 2
Zan shige saida safe ammy. 4
Baki sake tasake kallonsa
tace,
Maheer akwai abinda ke
damunka?
You don't seems alright,
Kodai sultan ne?
Ko abinci bazakaciba? 4
Juyowa yayi yakalleta daqyar
ya iya cewa, 1
Gud night ammy.
Wucewa yayi yabar palon
yanufi part din dayake nasa a masarautar tun kafin yayi aure.
Bayansa ammy tabi da kallo
cikin fargabar abinda yake damunsa.
Zaune take gaban mirror ta
qurawa tab din ido sbd ko kunnuwa batayiba alamudai sun nuna ta tashi daga aiki
kwata kwata.
Hawaye ne taji sun ciko
fararen idanuwanta sbd zuciyarta datake zargin laifi tai masa qila. 1
Aje tab din tayi ta rufe
fuskarta da hannuwanta biyu tanajin damuwar hakan duk da tasan batai laifin
komaiba saidai tana bawa kanta laifin koda acikin rashin sani tayisa. 5
Ammy ce tashigo dakin taganta
ahaka
To itakuma wannan lafiya?
Cikin mamaki da kulawa tace,
Rumanah meya sameki?
Sunkuyar dakanta tayi tareda
girgiza kai murya na rawa tace,
Bakomai.
Bakomai kike kuka rumanah?
Dole akwai wani Abu kitashi
kije kikaiwa maheer abinci ina jiranki idan kindawo mayi magana amma kam dole
da wani abin. 10
Tashi tayi asanyaye tareda
gyara zaman hular doguwar rigarta ta fito jiki asanyaye.
A babban tray ta jera masa
komai ta fito ta wuce zuciyarta cikeda fargaba jikinta har wata rawar tsoro
yakeyi amma haka ta nufi inda akace nan ne part dinsa.
Batai knocking qofar palo ba
ta murda tashiga sbd sanin baya palo a wannan lokacin,
Kyawu da tsarin palon takalla
koina qamshinsa yakeyi da sanyin AC ta nufi qofar bedroom tayi knocking
ahankali tareda budewa sanin bazai taba maganaba ko bada ixnin shiga.
Baya dakin shiyasa ta nufi
table din dakin kai tsaye ta ajiye tray din tareda bude fridge dindake dakin ta
dauko ruwa tazo ta ajiye masa tana juyowa sukai ido hudu yana tsaye bayanta
jikinsa ba kaya dagashi sai towel fari wannan karon dogon gashinsa asake ya
zuba mata idanuwansa ya kafeta dasu yanda ko motsi zaiyi mata wuya.
Rudewa tayi tarasa yanda
zatayi sbd hakanma yasake tabbarda akwai abinda tayi sai kawai hawaye suka ciko
idanuwanta suka fara gangarowa ta durqusa qasa ta sunkuyar dakai cikin muryar
kukan datake riqewa tace,
Yi hakuri ina neman afuwar
laifina.......sai kawai kuka Mara sauri ya sake mata.
Sosai takeyin kukan yana
tsaye yana kallonta kamar mai kallon wani show. 4
Matsota yafara yi tayi saurin
rintse ido harya qaraso gabanta ya riqo hannunta na dama ya miqar da ita tareda
kallon cikin idonta dahar lokacin ke tsiyayar hawaye yamaida kallonsa ga
hannunta da dama dake cikin nasa yayi masa muguwar matsar da azaba tasata
kallon cikin idonsa da sauri
Idonsa ras cikin nata yake
kallonta batareda yasake mata hannunba.
Sabbin hawaye ne suka gangaro
mata ahankali daqyar tasake furta,
kayi hakuri..
Sassauta riqon hannunta yayi
tareda matsawa baya kadan yana kallon hawayenta dake tsiyaya.
Da hannunsa daya ya shafosu
yakalla ya matsota jikinsa sosai yakai bakinsa saitin kunnenta can qasan
maqoshi yace,
Kinyi kama da albinon
malaminki da wannan hawayen. 13
Dagowa tayi takallesa ko
qyaftawa batayi tana tsaida hawayenta kamar bashi yayi maganarba yaqara qasa da
muryarsa yace,
Kallon fa?
Sauke idanuwanta tayi cikeda
kunya tanason zamewa ta fice amma ba hanya sbd ya matseta jikin bango.
Cikeda mamaki da wani irin
kallo dake nuna annurin fuskarsa yake kallon kunyarta data bayyana fili
Yasa hannu ya juyo da
fuskarta tayi saurin rufe ido fuskarta dake fidda wani kyallin Hutu yaqurawa
ido har zuwa qaramin bakinta dake qirjinta dake gugar nasa ya sake matseta yana
zame band 'din dake daureda dogon gashinta
Gashinta ya zubo har gefen
fuskarta
Yasa hannu ahankali ya janye
tareda yasake tura kansa cikin wuyanta murya a shaqe yace,
Bazaki zubamin abincin ba
saiya huce and I don't eat hutaccen abinci. 6
Saurin dagowa tayi takallesa
saidai ko juyowa baiyiba ya qarasa kujera ya zauna
Akaro na farko da wani
sahirtaccen murmushi ya kufce mata Wanda yasa kumatunta lotsawa akan idonsa ya
dauke gira 'daya tareda dauke kai.
Qarasowa tayi ta duqa ta bude
masa tareda daukar ruwan data dauko ta mayar fridge din dakin ta canzo masu
sanyi sbd wainnan sun huce.
Wayarsace ahannunsa yana duba
wani saqo kamar bashine yasata aikinba.
Zuba masa ruwan tayi a glass
cup ta aje masa ya miqa hannu yakarba ya kurba kadan ya dago yakalleta tayi
saurin sauke kai.
Cikin nutsuwa yaci abincin
kadan kafin yace,
I need a coffee.
Kwashe kayan tayi tafice dasu
cikin sa'a ammy bata palo tashiga kicin ta aje ta hado masa coffee takoma.
Yana toilet kodata shiga yana
waya ta ajiye tray din ta dauki cup din ta miqa masa yana karba ya hada da
hannunta ya riqe yana cigaba da wayarsa kuma bai kalli fuskarta ba. 1
Kan jikinsa ya fixgota ta
zauna tacigaba da wayarsa yana sipping coffee dinsa hankali kwance harya gama
wayar ya aje coffee din tareda kallonta yace,
Me kike jira haryanxu? 2
Da sauri takallesa cikeda
mamaki ganin har lokacin matse take ajikinsa ko hanyar tashi babu.
Sunkuyar dakai tayi cikin
rawar murya kamar zatayi kuka tace,
Zantashi..... Sai hawaye.
Lumshe lazy eyes dinsa yayi
yabude yana bin hawayenta da kallo a kasalance
ya daga hannu ya shafo hawayen yana tattara gashin kanta daya barbaje.
Sakin kukan datake riqewa
tayi batareda sanin dalilin yinsaba,
Zagaya hannuwansa bayanta
yayi ya rungumeta tareda rufe idanuwansa.
Lafewa tayi tana qoqarin goge
hawayenta ya miqar da ita tareda zame mata doguwar rigar sama yabarta data ciki
ya cirata sama ya suka nufi gadonsa yazura hannu ya kashe lamps din dakin
tareda dora hannunsa akan siririyar rigarta ya zame.
Kallon agogo ammy tayi taga
qarfe goma sha biyu harda rabi tasake fitowa amma Sam rumanah batanan ta aika
gurin s salma batacan Sam hankalinta yaqi kwanciya sbd ganin kukanda rumanah
din keyi dazu. 2
Hakanan ta hakura takwanta
tareda mamakin maheer bama na rumanar ba.
#mamuhgee.
Vote and follow pls.
Post a Comment for "TARAYYA 21-22"