AUREN YARINTA COMPLETE
*AUREN YARINTA*
🍹🍹🍹🍹🍹🍹🍹🍹
*Daga Alkalamen*✍🏻
*Khadija s dogarai (lipton girl)*🥤
*Addu'ar
Matafiya ga mazaunin Gida.*
أَسْتَوْدِعُكُمُ اللَّهَ الَّذِي لاَ تَضِيعُ وَدائِعُهُ.
Astawdi'ukumul-lah,
allazee la tadee'u wada-I'uh.
Ina sanya ku
a cikin kiyayewar Allah, wanda abin da aka sa a cikin kiyayewarsa ba ya
tozarta.
🌤Page 1&2...🍹
1. SARAN BOYE COMPLETE
2. GIDAN UNCLE COMPLETE
3. KWAI CIKIN KAYA BOOK TWO COMPLETE
4. WUTSIYAR RAKUMI COMPLETE
5. GOBE NA COMPLETE
6. ZAN FASA KWAI COMPLETE
7. MY UNCLE COMPLETE
8. HEEDAYAH COMPLETE
9. SIRADIN RAYUWA COMPLETE
10. MIN QALB COMPLETE
11. KWARATA COMPLETE
°°°°°°"Wai yarinya nan yaushi zaki
fito ni eh? Wanan wane irin iskan ce ni tunda zu yana jiran ki kinye kwance ki
"
Fito wa tayi daga cikin dakin tana kallon
Inaa ta
"Inaa idan naji waje me zanye? Ni ki
kyale ni baci naki ji"
Wangale baki tayi tana kallon ta
"Nafisa meya kiki son rai na man da
hankali zo nan "
Zaunawa tayi
kusa da ita ranta a bace
"Haba yar Auta kinsan wulakanta mutani
ba kyau ko, kuma kinga yana jiran ki tundazu fa yazo ki taimaka ki ji ko 10mnt
ni kiye sai ki dawo"
Murmushin karfin hali tayi ta tashi zata
nufa waje
Kwala mata
Kira tayi
"Nafisa
ina zaki ji haka ba mayafe?
Kallon jikin ta tayi
"Inaa ki barni a hakan idan ba haka ba
zan ji ba"
Bata jira inaa ta tayi magana ta fita
daga gidan
Oh ni Suwaiba wanan yarinya ko yaushi zata
malaki hankalin ta
Fita tayi
waji tana kalle kalle ganin mota tayi ko ba'a gaya mata ba tasan shini a cikin
mota
"Iyeee
lalai wanan ya raina ni don iskance ni yaki so na shiga cikin mota to ae ni ba
yar iska bace zanye maganin ka yanzu nan"
Kalle kalle ta kamaye taga Dutse daukan
shi tayi tana murmushi mugunta
"Idan
baka fito dan Allah ba ka fito don banza"
Jifa masa dutse tayi glass in sa ya
fashi dutsen sai a wayar shi
Dagowa yayi
"What the hell...! Wanan wani dan iska ni
zai ye man haka"
Duba wayan shi tayi wada ta lalace...
Da karfe ya
fito cikin mota ya rufe kofa da karfe
Zagayowa yayi ya finciko Nafisa da karfe ya
daga Hanu Zai mare ta ganin Nafisa ni yasa ya tsaya cak.
Hanunshi yaki kallo ranshi a bace shi ba
glass insa ya dame shi ba wayan shida ta Lalace domin yana important thing da
ita
Saukar da Hanunshi yayi yana mai jin takai
ce
Kallon shi taki ye domin ta tsorata kuka ta
kamaye
Shikuwa ya rasa me xai ye kallon takai ce
yaki ye mata.
In
banda kadara me zai ye da wanan yarinya kuma a matsayen mata yaja
karamen tsoki.......!!!
*Tofa ko
meyasa Zai aure Nafisa mu dai ji zuwa muje yanda zata kasance*
*Lipton girl*💙
[12/17, 3:13
PM] 💙lipton girl💙: *AUREN YARINTA*
🍹🍹🍹🍹🍹🍹🍹🍹
*Daga Alkalamen*✍🏻
*Khadija s dogarai (lipton girl)*🥤
*A short
story*🍹
________________________
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~✍🏽✍🏽GOLDEN
PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*
*~We are
bearer's of so golden pen🖊~*
*~we write
assidiously perceive no pain~.*
*~So
magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*
*~A product
of our pen🖊,savour our words, for it will cause
you no pain.~*
Addu'ar
Matafiya ga mazaunin Gida.
أَسْتَوْدِعُكُمُ اللَّهَ الَّذِي لاَ تَضِيعُ وَدائِعُهُ.
Astawdi'ukumul-lah,
allazee la tadee'u wada-I'uh.
Ina sanya ku
a cikin kiyayewar Allah, wanda abin da aka sa a cikin kiyayewarsa ba ya
tozarta.
*Dedication*
👇🏻
*HK nayi missing in ki over*😘😘😘
🌤Page 2&3.🍹
°°°°°°°°Da kyar ya iya bude bakin sa
yace "Nafisa kina da lafiya kuwa? Meyasa zaki fasa man Glass"
Tana kuka
tana magana"Ni babu ruwana da kai tunda ka daga hanu zaka mare ni kuma sai
nagaya ma Inaa ka duki ni"
Zaro ido yayi "Yaushi na daki ki???
A ransa yace
yarinya yar karama sai karyan tsiya
Kamar wani wawa ya fara bata hankuri
"Kiye hakuri dan Allah kada ki gaya mata
kinsan abunda na kawo maki"
Washe baki tayi
"Aa
Meka kawo man"
Zagaya wa
yayi ya bude mota wata Bag ya dauko ya bata
Da karfe ta
amsa ta fara bude wa washe baki tayi
"Nagode yaya.... Bata karasa ba tayi
shiru
Rugawa tayi
da gudu ta shiga cikin gida
Shikuwa
binta yayi da kallo nan taki ya bata rai kamar ba shini ya gama Dariya ba mota
ya shiga ya wuce fuuuuu.....
Ita kuwa tana shiga cikin gida ta fada jikin
inaa ta "Inaa kinga abunda yaya ya kawo man deba kayan nan suna da kyau
ko"
Murmushi tayi mata "To kin gani shiyasa
nace maki ki fita kinga yanzu ae kin samu kaya ko"
Tashi tayi tana gwada rigar da ya kawo mata
kokarin cire kayan ta taki ye ta saka rigar da ya kawo mata
"Nafisa wai yaushi zaki malaki hankalin
ki ni? A gaba na zaki cire kaya baka ko jin yar kunyar nan"
Turo baki tayi "kifa Inaa ta ce taya
zanji kunyan ki,idan na cire kaya a gaban ki ae ba wani abu bani ko"
Girgiza mata kai tayi "Aa ki shiga cikin
daki ki canza kaya kinye Auta na"
Daga kafada tayi ta shiga cikin daki ta
saka rigar fetowa tayi sai juye taki ye Inaa kinga yanda kayan nan sukaye man
kyau kuwa
"Nagani kinye kyau sosai"
Bare naji na Nuna ma Khadija
Kallon ta taki ye "Dare fa yayi ki bare
har gobe mana ki nuna mata"
"Aa ni
yanzu zanji bazan iya jira har gobe ba "
Hijab ta dauko don tasan baza ta barta ta
fita haka nan ba
*****
Shikuwa yana
isa ya fara horn kamar wanda zai tashi sama
Da gudu mai
gadi yazo ya wangale masa get ya shiga cikin gidan da gudu fitowa yayi cikin
mota ko rufe kofa bai ye ba ya nufa cikin gidan
Baba mai
gadi kuwa baki ya saki yana kallon shi yau ma ran oga ya bace domin duk lokacin
da ransa yaki bace baya rufe mota....
Da shigan shi cikin gida ya Tara da Dad
inshi zauni tare da mom inshi suna hira.
Gurin su ya karasa ya gaida su
Alhj. Sanusi ya washe baki "Aziz har ka dawo gurin Nafisa ni???
Sunkuyar da
kan shi yayi domin ranshi a bace yaki musaman idan aka ye masa maganar Nafisa..
"Eh Dad yanzu na dawo "
"Masha.
Allah, Allah yayi maka Albarka ina son a saka auren ku nan da sati daya domin
bana son a dau lokaci sosai Saboda akwai tafiya da zanyi kuma bana so a daura
aure bana nan dafa tan baka da matsala????
Shiru yayi a ransa yana raya cewa shikinan
za'a aura masa yarinya....!!
"Dad
duk yanda kace haka za'aye in har zai saka ka a cikin farin ciki a shirye naki
da nayi maka shi "
"Masha
Allah. Allah yayi maka albarka zaka iya tafiya"
Mom inshi dai bata ce kome ba domin tasan
Aziz ba auren yaki so ba...
Tashi yayi
ya haura sama bai tsaya ko ina ba sai dakin da, da karfe ya bude kofa ya shiga
cikin daki bai tsaya ko ina ba sai Bathroom insa
Kayan shi ya
cire ya cika Bap da ruwa ciki ya shiga ya dauki nunfashin sa ya dau lokaci
kafin ya fito daga cikin ruwan Towel ya daura ya fito kayan baci ya saka ya
kwanta kan gadon shi..
Ba abunda yaki tunawa sai maganar Dad insa
yanzu kinan za'a daura masa aure da yarinya....!!! Rufe idon shi yayi yana tuna
fuskan Nafisa da surata bude ido yayi yaja karamen tsaki idan na aure ta me zan
gani a ciki?? Wanan karamar yarinya
Lumshe idon
shi yayi baci mai dadi yayi awon gaba da shi.......!!!
*kuyi hakuri
da wanan ba yawa*🙊
*lipton girl*💙
[12/17, 3:13
PM] 💙lipton girl💙: *AUREN YARINTA*
🍹🍹🍹🍹🍹🍹🍹🍹
*Daga Alkalamen*✍🏻
*Khadija s dogarai (lipton girl)*🥤
*A short
story*🍹
________________________
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~✍🏽✍🏽GOLDEN
PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*
*~We are
bearer's of so golden pen🖊~*
*~we write
assidiously perceive no pain~.*
*~So
magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*
*~A product
of our pen🖊,savour our words, for it will cause
you no pain.~*
Addu'ar
Matafiya ga mazaunin Gida.
أَسْتَوْدِعُكُمُ اللَّهَ الَّذِي لاَ تَضِيعُ وَدائِعُهُ.
Astawdi'ukumul-lah,
allazee la tadee'u wada-I'uh.
Ina sanya ku
a cikin kiyayewar Allah, wanda abin da aka sa a cikin kiyayewarsa ba ya
tozarta.
*Dedication*
👇🏻
*HK nayi missing in ki over*😘😘😘
🌤Page 4&5..🍹
°°°°°Daga shigan ta cikin gida bata ga
kowa ba ta fada Dakin khadija
Ita kuwa sai
da ta raxana
Ama ganin
kawarta yasa ta saki Murmushi tana kallon kayan da ki jikin ta
"Wow my dear kinga yanda kika ye kyau
kuwa"
Dariya ta kamaye "Ae dole nayi kyau
kinsan waya bani kayan nan...?
Jan Hanunta tayi ta zauna da ita
"Bani labare ya akaye...!!!
Tana murmushi tace "Yaya Aziz"
"Iyeee Amarya Ana yi mana kuri. Ina
wayan ki?
ba
Sai a lokacin ta tuana gaba daya ta manta tana
da waya
"Tana gida. Nifa manta wa naki ye da
ita"
Murmushi tayi "Khadija kinan kinsan dai
auren ki da yaya Aziz ba zai jima ba'aye ba ko. Ki kwantar da hankalin ki kiji
abunda zan sanar daki, ya kamata ace yanzu ki maida Hankalin ki gurin koyon
girki da yin ado da kuma yanda zaki kulla da mijin ki"
Zaro ido tayi "khadija me kiki nufi?
Ban iya girki ba? Kuma kulla da miji da kiki fadi ae nasan yanda akiye idan
mijin ka ya dawo ka amshe Jakar shi idan yayi wanka ka bashi abinci yace ae
shini auren ko...???
Hanunta Aza kan goshin ta
"Har yanzu baki san meye aure ba. Wai
meki damun ki ni ki kwantar da hankalin ki inye maki bayani idan ba haka ba
zaki wahala idan aka daura aure"
Karamen tsoki taja
"Ni
bana so. Kinma bata man rai sai da safe"
Bata jira amsar ta ba tafi daga Dakin tana
kiran Sunan ta ama ina ko kallon ta bata ye ba
*****
*Washe gari*
Mom in Aziz ta shirya Taji gidan su Nafisa
tayi ma Mamarta bayani akan wani sati za'aye auren kuma Alhj. Yace baya son
kome kwai a shirya Amarya akai ta godiya tayi sosai daga bisani ta wuce wan
ta.....
Aziz kuwa
yana tashi ya watsa ruwa ko breakfast bai ye ba ya fita gurin aikin shi ya nufa
nan ma ba abunda ya iya sai tunani yaki ye
Wai shi za'a daura ma aure da yarinya
"Why dad? Zaka ce dole sai na aure ta
na aure ta na gani me a ciki"
Abokin sa ni
ya shigo
"Ango Ango....!!
Dagowa yayi
ya watsa masa wata harara
Wanda sai da
ya kai zauni
"Lafiya naga kana harara na ko karya
nayi ba Ango kaki ba?
Karamen tsoki yaja mtsww
"A ina akaye ango kai ka taba ganin
irina ace na aure yar karamar yarinya. Ni wlh bana son ta ko kadan nafi son in
aure yarinya Babba wada ta kai mace ka dai gani kome normal ama wanan yarinya
fa har kan yarinta fa taki ye"
"To kai in banda Abunka ae a hakan zaka
zauna da ita har ta dawo Babba mace su Matan da kaki gani sun zama manya ae a
hakan suka taso. Kai ma haka zakaye hakuri Kayi rainonta ka koya mata soyaya,
kai wlh kama ji dadin ka kasan me ni inda ni aka ce na aure ta ko da nafi kowa
farin ciki Saboda yarinya nan tana da kyau fa kuma abun so ni ka aure yarinya
karama ka fara nuna mata soyaya. Ita fa karamar yarinya zata rinka ye maka wasu
abubuwa masu dadi misali idan ka dawo gida ta Rungume ka tayi maka kiss tana
magana tana shgwaba ka dai gani ko"
Mtsswwww "ita wanan yarinya idan ta
Rungume ni Mezan gani a ciki"
"Kaji tsiyan ka. Kana yawan son kan ka
da yawa yanzu meye amfani wanan bayanin da nayi maka"
Aziz tashi yayi ya karasa kusa da Abdul
Hanunshi yaja ya kai shi bakin kofa
"Bana
bukatan shawaran ka don haka ka fita man daga office"
Rufe kofa yayi da karfe sai da ya razana..
Daga kafada yayi ya rage gari ka
Shikuwa dawo wa yayi ya zauna ya lumshe idon
shi
Ina ma ace Dad inshi bai hadu da Baban
Nafisa ba da duk hakan bata faru ba
*Tambaya*
*Meyasa Aziz
zai aure Nafisa*
Mahaifin Aziz waton Alhaj. Sanusi ya kasan
ce kullum yana busy domin dan kasuwa ni kullum baya zama yana yawan tafiya
tafiye
A lokacin Alj. Sanusi yayi tafiya da
yaki bai fita da driver ba shi ki driven da kan sa. Wayan shi ni tayi ringing
ranshi a bace ya kalle wayan domin baya son daga Kira idan yana driven kokarin
dokan wayan yaki ye a lokacin Baban
Nafisa yazo zai tsalaka tie tie jin kwai yayi ya bugi wani abu da sauri ya taka
burki fitowa yayi ya ganshi jini yana fita a jikin shi cikin mota ya saka shi
sai gudu yaki ye ya kai shi Asbt
Nan aka
bashi taimakon gagawa aka ye nasara bayan ya dan samu sauki aka sallame shi ya
kai shi gidan shi nan ya shiga ba matar shi hankuri ya zura hanu cikin arjihu
ya basu kudi masu yawa ya tashi ya fita
Kusan kullum yana zagayo wa yana ye masu
alkaire a duk lokacin da yaga Nafisa sai ta bashi tausai gashi yarinya mai kyau
duk yazo sai ta gaida shi
A kwana a tashi Baban Nafisa ya tashi da
tsanin ciwo wanda ko tashi baya iya ye
Haka matar
shi ki dawai Niya da shi a kullum tana taimaka masa gurin tashi har ya kai ga
kai shi Asbt Alhj. Sanusi yaji Asbt domin Ya bashi tausai sosai suna zauni yana
bashi hankuri
"Duk a dalili na yasa ka shiga wanan
halin"
Murmushi karfin hali yayi
"Ka dai na wanan maganar kaji. Ka yarda
da kadara ba abunda zance sai Alhmdl da Allah ya hada ni da kai Haki ka kai
mutum aziki ni Allah yayi maka albarka nasan ko bayan rai na za ka kulla man da
iyali na ga Nafisa nan zan bare duk duniyar nan ita ka dai naki da na hanunta
maka auren ta ka sama mata miji na gari wanda zai kulla da ita ni nasan wanan
gurin ba zan tashi ba"
"Haba Alhj. Taya zaka rinka wanan
magana zaka tashi insha Allah. Nafisa kuma zan kulla da ita tamkar diyar da na
Haifa nayi maka wanan alkawaren"
Kallon matar shi yayi "ki kulla da kan
ki. Karfe nawa?
Nan ta gaya masa karfe 1:30pm
Murmushi yayi "Zanyi Sallah Domin nasan
bazan saki yen wata ba"
Kallon shi taki ye ama sai ya kwar da zance
anan kwance yayi salla 2:00pm nayi yayi shada Allah ya dauki ran shi
Kuka sukiye
har da Alhj. Sai da ya zubar da hawaye....
Bayan kwana
ukku da rasuwa Nafisa duk ta rame domin ta sama kan ta damu wa Alhj. Yaso mamar
ta yarda su koma gidan shi ama tace nan zata zauna ba yanda ya iya dole ya
barta
Ama yana
zuwa akai akai kuma yana ye masu alkaire
Nan ya gaya mata in har bazata damu ba yana
niman auren ta ga yaron shi a takaice tace ta yarda
Shi kuwa bai tambaya dan nasa ba kwai ya yanki
Hukunci
Wanan shini
takai tacen labaren da yasa Aziz zai aure Nafisa
*Back to
Book*
Bayan kwana
ukku da rasuwa Nafisa duk ta rame domin ta sama kan ta damu wa Alhj. Yaso mamar
ta yarda su koma gidan shi ama tace nan zata zauna ba yanda ya iya dole ya
barta
Ama yana
zuwa akai akai kuma yana ye masu alkaire
Nan ya gaya mata in har bazata damu ba yana
niman auren ta ga yaron shi a takaice tace ta yarda
Shi kuwa bai tambaya dan nasa ba kwai ya yanki
Hukunci
Wanan shini
takai tacen labaren da yasa Aziz zai aure Nafisa
Yanzu nafisa tana da shikara 13 shiyasa Aziz
yaki cewa yarinya ce.........
*Back to
story*
Ganin ba aiki zai iya ye ba ya hada kayan
shi ya koma gida ba abunda yaki tunawa
sai auren da za'aye masa
Wayan shi
ni tayi ringing kallon waya yayi Baby nagani wada ta kira sa daga wa yayi cikin sanyi rai yana murmushi
"Amince Allah ya tabata a gari ki"
Can kasan makoshi tace "Tare da kai Habibtie na .nayi kiwan ka
sosai"
Iska ya hura yana mai da nunfashi
"Lafiya meya sameka.Ina ji a jikina
kamar kana son gaya man wani Abu ni"
Murmushin karfin hali yayi
"Kamar kin Sani kuwa.kinsan me"
"Sai ka
fada Ruhina"
"Dad Yayi man magana akan auren yarinyar nan kuma yace wani sati yaki son a daura aure zangaya masa bana son
wani bediri kwai a daura aure .domin bana
son kowa sai ki"
"Zan kira ka anjima"
Ta kashi
wayan back tare da jira Amsar sa ba domin ranta ya bace shima ransa ya
bace Sosai....
*Pls share and comment*
*Lipton girl*💙
[12/17, 3:13
PM] 💙lipton girl💙: *AUREN YARINTA*
🍹🍹🍹🍹🍹🍹🍹🍹
*Daga Alkalamen*✍🏻
*Khadija s dogarai (lipton girl)*🥤
*A short
story*🍹
________________________
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~✍🏽✍🏽GOLDEN
PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*
*~We are
bearer's of so golden pen🖊~*
*~we write
assidiously perceive no pain~.*
*~So
magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*
*~A product
of our pen🖊,savour our words, for it will cause
you no pain.~*
*Addu'a A
Kan Abokan Gaba*
اَللَّهُمَّ مُنْزِلَ الْكِتَابِ، سَرِيعَ الْحِسَابِ، اهْزِمِ اْلأَحْزَابَ، اَللَّهُمَّ اهْزِمْهُمْ وَزَلْزِلَهُمْ.
*Allahumma !
Munzila-l-kitabi, sar'a-l-hisabi! Ihzimi-l-ahzaba. Allahumma ihzimhum wa
alzihlum.*
*Ya Allah!
Mai saukar da littafi, Mai gaggawan sakamako! Ka karya kungiyoyin abokan gaba. Ya
Allah! Ka karya su, ka girgiza su.*
*Dedication*
👇🏻
*HK nayi missing in ki over*😘😘😘
🌤Page 6&7..🍹
Kiran ta yayi ama bata daga ba abun ya
bashi mamaki domin bata saba ye masa hakan ba saki kiran ta yayi akaro na biyu
ama bata daga ba ajiye wayan shi yayi ya lumshe idon shi..
Ita kuwa
tunda ta kashi wayan ranta ya bace tashi tayi ta fara fafasa kayan Dakin ta sai
nishi taki ye kamar wada ta hadiye kunama
"Why Aziz zaka ye aure? Kasan irin son
da naki ye ma kuwa"
Share hawayen ta tayi ta fita daga Dakin...
*****
Wasa wasa kwanaki sunye gudu yauce ranar da aka daura auren Aziz da Nafisa
Ango kuwa ba wani farin ciki yaki ye ba ranshi a bace idan ya tuna da yarinya
aka daura masa ama ya zai ye dole ya be umarnin Dad in shi haka ya rinka
gaisawa da mutani yana Murmushin karfin hali
Hanunta ta reki "Nafisa kina jina
kinsan dai yau aka daura maki aure ko?
Kallon takai ce takiye mata "wanan wace
irin tambaya ce ko yanzu aka haifi yaro aka gaya masa gobe za'a daura masa aure
ae ba zai manta ba balan ta ni"
"Pls ki dai na wasa I am serious ya kamata ki san meni aure da yanda zaki
kulla da mijin ki"
"Pls ki dai na wanan zance bana so. Yau
fa ranar farin ciki ce kuma kiki ye man wanan zanci ki barni naji dadin wunin
yau pls"
Khadija kuwa babu yanda bata ye ba Nafisa
ta tsaya tayi mata bayani ama taki yarda
Ba yanda ta
iya dole ta kyaleta.....
*Bayan wasu
lokaci*
Lokacin kai Amarya yayi Nafisa kuwa sai
washe baki taki ye.
Bayan tayi wanka ta shirya Inaa ta ce ta
shigo Dakin ta Inda khadija taki reki da hanunta
"Nafisa ki bude kunuwan ki. Da kyau
ki saurare ni bana son irin yarinta da kiki ye anan kiye ta a can kin jiya??
Hawaye ni
suka fara zuba a idon ta
"Inaa meki ki nufi da hakan ni ina
Harkan yarinta ni??
"Ki
fahimce abunda naki nufe kinye aure ya kamata ki mallaki hankalin ki. Ki dai na
Tsale tsalen da kiki ye ki kwantar da hankalin ki, kiba wa mijin ki hakin ki duk abunda yace kiye masa
kiye masa kuma ki zamo mai reki sirre kin jiya Allah yayi maki Albarka "
Nasiha tayi mata sosai mai shiga jiki daga
bisani motocen Amarya suka zo. Ba laife an bada motoce da yawa aka dauki Amarya
aka wuce da ita gidan mijin ta waton Aziz
Direct sai
gidan da Aziz ya Kira aka kai ta parking akaye mutani suka fara fitowa Amarya
aka fito da ita ba gidan Babba ni parth biyu
Aka kai ta parth inta.
Mutani sai kallon falon sukiye domin ba
karamen Haduwa yayi ba. Dakin ta aka kai ta mutani suka gama ganin gida suka
wuce Khadija tayi mata nasiha sa'an ta wuce aka bar Nafisa ita ka dai tsoro ta
fara ji domin gidan Babba ni hade kafafun ta tayi zugum tayi tana tunani me
Aziz yaki nufi....?
*keep
flowing*
*lipton girl*💙
[12/17, 3:13
PM] 💙lipton girl💙: *AUREN YARINTA*
🍹🍹🍹🍹🍹🍹🍹🍹
*Daga Alkalamen*✍🏻
*Khadija s dogarai (lipton girl)*🥤
*A short
story*🍹
________________________
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~✍🏽✍🏽GOLDEN
PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*
*~We are
bearer's of so golden pen🖊~*
*~we write
assidiously perceive no pain~.*
*~So
magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*
*~A product
of our pen🖊,savour our words, for it will cause
you no pain.~*
*Yin Kabbara
Da Tasbihi Yayin Da Ake Cikin Tafiya*
Allahu
akbar. اَللهُ أَكْبَرْ
Subhanallah.
سُبْحَانَ اللهِ
*Dedication*
👇🏻
*HK nayi missing in ki over*😘😘😘
🌤Page 8&9...🍹
°°°°°°Shiru ba labaren Aziz bude
fuskan ta tayi ta sauko daga busan gadon dube dube takama ye jikin ta ya fara
rawa Saboda tsoron da taki ji fitowa tayi daga Dakin kallon Dakin da ki kusa da
Dakin tayi sanu sanu ta tura kofar ama bata ga kowa ba karamen tsoki taja ta
fito daga Dakin...
Falo ta zauna kan kujera daki falon hade
gwiwowen ta tayi tana kallon falon
Ina yaya
Aziz ya shiga......
*****
Aziz kuwa
zauni yaki cikin motar shi ya Aza kan shi kan tsiyari yana mai da nunfashi ba
abunda yaki tunani sai
"Wai yau shini aka daura ma aure da
karamar yarinya?? No way ba zan ji gida ba idan naji can to nayi me..
Wayan shi ya dauka ya dana Kira ama bata daga
ba karamen tsoki ya ja ya tada motar shi fuuu bai tsaya ko ina ba sai wani gida
kiran ta ya saki ye ama bata daga ba messg ya tura mata pls baby ki fito ina
son ganin ki
Har kusan 2mnt bata fito ba abun ba karamen
bashi mamaki yayi ba ransa a bace ya fito a motar da karfe ya rufe Mota kamar
wani barawo haka ya shiga cikin gidan yayi sa'a kuwa mai gadi baya nan
Cikin gida ya shiga sanu sanu yaki tafiya
bai tsaya ko ina ba sai Dakin ta kofar a bude taki shiga yayi
Ita kuwa
kwance taki kan gado tana reki da wayan ta
Kallon ta yaki ye kinan taga messg insa ama
bata ye masa reply ba
Gyaran murya yayi duk da Hakan bata jeyo ba
Jawo ta yayi da karfe ta fadu kan kirjin
sa....
Nishi taki ye guda guda "Aziz meya
kawo ka anan? Ka manta yau ni Ranar auren ka?
Da sauri ya Aza mata Hanunshi akan lips inta
da ya sha jan baki......
"Har
kina da bakin tambaya na bayan share ni da kiki ye kinga messg ina meya sa baki
fitowa??
"Am sorry kasan yau ni aka daura
maka aure ba zai yuwu na dauki wayan ka ba"
"Why.? Bazaki dauka ba?
"Am. Uh.. Ka gani mana ba zai yuwu ba u know I love you
so much I can't life without you "
"I know. Meyasa kiki son wahalar da ni
kinsan irin son da naki ye maki kuwa"
Zame jikin ta tayi ta rufe kowa dawo wa tayi
ta rungume shi tight
Can kasan makoshi tace I miss you
Shima
rungume ta yayi ya dago fuskan ta kallon lips inta yaki ye yana hadeye wasu
yawu.
Ja yayi da baya na dan wani lokaci
yana kallon ta yaki ye reki kan shi yayi
ranshi a bace yace
"Meyasa Dad bai tambaye ni idan ina da
wada naki so ba zai aura man yarinya??
"Oh common baby ka manta da wanan
maganar aure dai kun riga da kunye shi ba yanda za'a canza destiny so accept
your fate pls"
Kara sawa yayi kusa da ita yana kallon ta
daga sama har kasa Tana da dogon hanci, karamen lips gata da tsawo fara tas ga
dukiyar fulani Allah ya bata hips shiyasa yaki bala'in Sonta ama idan ya tuna
da Nafisa da bata da komi sai ranshi ya bace
Nuna ta ya kamaye "Dube ki perfect
woman taya zan zauna da Wancan yarinya...!!
Jawo ta yayi yana shakar nunfashin ta sanu
sanu suki ajiyan nunfashi bakin ta ya
dago yana kokarin hada lips insa da nata kissing inta ya fara ye kamar ya samu
Lollipop halshin ta ya shiga nima yana wasa da shi a hankali taki nishi huging inta yayi tight ganin abun zai wuce
guri yasa ta ture shi
"Pls Azis control don't forget Kayi aure
matar ka tana can tana jiran ka fa "
Wata harara ya dalla mata
"Ni ba inda zanji anan zan kwana"
Zaro ido tayi
"Rufa
man asire taya zaka kwana anan idan Daddy ya ganka fa?
"Don't worry ba zai gan ni ba kwai I
want to rest in your sweet legs pls"
Yana magana kamar karamen yaro
Murmushi
tayi ta hau kan gado...
Shima hawa yayi ya Aza Kanshi kan kafar
sa
Hanunta ta sa tana wasa da gashin sa kiss
tayi masa ga kuncen sa sweet dreams
Lumshe idon shi yayi Saboda irin salon da
taki ye masa yasa yayi bacci...
Nafisa kuwa kan kujera ta kwanta har bacci ya
dauki ta.......
*Washe gari*
Aziz ni ya tashi ganin Babyn sa tana
baci yayi murmushi tashi yayi ya mana mata kiss messg ya tura mata
""Mrng
my princess ni zan wuce I love you.....!!!
Ta window ya
fita daga gidan yayi sa'a kuwa ba'a gan shi ba....
Motan shi ya shiga ya tana mota fuuu bai tsaya ko ina ba sai
gidan su a bakin get ya same Mai gadi yana ce masa ango sai a lokacin ya tuna
yana da aure yasan idan ya shiga cikin gida Dad zai dame shi dad ina nafisa
bashi da Zabe dole ya nufi gidan shi...
Yana shiga yaga Nafisa kwance kan kujera
kallon ta yayi ya banka mata harara
Ita kuwa jikin ta yayi cewo saka makon bata
kwanta da kyau ba..
Tashi tayi ganin Yaya Aziz Ta tashi gurin
shi ta kara sa ta Rungume shi "Yaya Aziz ina ka shiga ka bar ni, kadai a
cikin wanan gidan ina ta jin tsoro "
Rungumeshi tayi sosai
Shikuwa sai ja da baya yaki ye
"Ki.. Ki saki ni nace"
Kuka tafara ye "Haba yaya Aziz meyasa
baka dawo gida jiya ba??
Ture ta yayi sai da ta fadi kasa
"Idan kika kuskura kika matso kusa da ni
sai na bata maki rai"
Bai jira amsar ta ba ya haura sama Dakin shi
ya shiga ya rufe ita kuwa tashi tayi tana tunanin metaye masa da yayi mata
haka....???
*Tofa masu karatu muje zuwa*
*lipton girl*💙
[12/17, 3:13
PM] 💙lipton girl💙: *AUREN YARINTA*
🍹🍹🍹🍹🍹🍹🍹🍹
*Daga Alkalamen*✍🏻
*Khadija s dogarai (lipton girl)*🥤
*A short
story*🍹
________________________
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~✍🏽✍🏽GOLDEN
PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*
*~We are
bearer's of so golden pen🖊~*
*~we write
assidiously perceive no pain~.*
*~So
magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*
*~A product
of our pen🖊,savour our words, for it will cause
you no pain.~*
Addu'ar
Matafiyi Idan ya riski karkashin dare (Daidai lokacin Sahur)
سَمَّعَ سَامِعٌ بِحَمْدِ اللهِ وَحُسْنِ بَلاَئِهِ عَلَيْنَا. رَبَّنَا صَاحِبْنَا وَأَفْضِلْ عَلَيْنَا عَائِذاً بِاللهِ مِنَ النَّارِ.
Sami'a
samiAAun bihamdil-lahi wahusni bala-ihi 'alayna. Rabbana sahibna wa-afdil
'alayna 'a-ithan billahi minan-nar.
Mai shaida
ya yi shaida a kan godiyar mu ga Allah, da kyakkyawar ni'imarsa a gare mu. Ya
Ubangijinmu! Ka kasance tare da mu (da kiyayewarka da kariyarka), Ka kwarara
falalarka a gare mu. Muna masu neman tsari da Allah daga wuta.
*Kuyi hakuri
kun jini shiru bani da lafiya ni ama yanzu na samu sauki*🥰
*Ina taya ki murna kamalla littafin ki ina
zangan shi Allah yakara basira da zagin Hanu sister*💝💗💓💔💔
*Dedication*
👇🏻
*HK nayi missing in ki over*😘😘😘
🌤Page 10&11..🍹
°°°°Tashi tayi ta reki kugu me yaya
Azim ka nufe wayan ta ce tayi kara da sauri ta karasa ta dauka tana saukar da
nunfashi
"Khadija akwai matsala...!
"Matsala kuma Haba Amrya wanan wani
irin wasa ni"
Ki saurare ni ki jiya
Nan ta shiga bata labaren abunda ya faru
Dogon nunfashi taja abunda naki gudi kinan
"Yanzu kinsan abun ye??
"Aa kawata sai kin fada"
"Kiji kiye wanka kiye kwalleya ki
saka kayan da suka matse ki sa'an ki dafa masa abinci kinji nasan yanzu yana
jin yunwa"
"Nagode kawata"
All the best
ta kashi waya
Da sauri ta haura sama tana tafiya tana tsale
tsale... Toilet ta fada ta watsa ruwa wasu kaya ta dauko ta saka bata yi kwalle
ya ba ta sauka kasa...
Karasa wa
tayi kitchen tana kallon shi bude fridge tayi taga kaza da egg da kayan miya
Murmushi
tayi ta fara fida kayan da zata bukata
Wanki kaza tayi ta daura ta saman gas
ruwa ta saka kadan ta dauko gishiri(salt) Tuna wa tayi inaa tana ye mata fada
akan bata son saka gishiri da yawa spoon ta dauko ta saka spoon daya bare dai
na kara kada yaki ji spoon biyu ta saka ta dauko magi kalla kalla ta saka ta saka kayan kamshi tuni gida ya
fara kamshin wahala 🤣
Egg ta fashi guda 10 ta saka one cube tea
spoon na salt ta saka ta kada kwan da
kyau juyawa tayi gurin kaza ta zube ta
ta zuba oil naman ta kama dauka tana saka wa cikin kwai sa'an ta soya
Bayan ta gama wanan soyar
Ta daura shikafa da miya ta yanka cabeji ta
dafa kwai 5 ta hada cosolo sugar ta saka ciki da yawa domin bata ma saka spoon
ba tunda zaki ni ae ba zai ye yawa ba
Zobo ta hada mai sanyi ta jira su akan Diner sai
murmushi taki ye
"Nasan Yaya Aziz zai ji dadin abinci nan
sosai"
Da gudu ta bar gurin ta saki watsa ruwa ta
saka kaya light make up tayi ta nufi dakin shi
Knowking ta fara ye sanu sanu ama bai ce ta
shigo ba kuma bai bude kofa ba abun ya bata mata rai sosai ta fara buga masa
kofa kamar zata bala ta
Ranshi a bace ya bude kofa da nufin ya fara ye
mata fada ganin kwalleyar ta yasa yayi shiru kamar ba zai ye magana ba ya ce
"Lafiya kiki buga man kofa.....!!??
Jikinta na rawa tace
"Yaya Aziz nasan baka ce kome ba na kirka
maka abinci pls ka sauko kace zanji dadi idan kazo"
Bata jira amsar sa ba ta wuce.
Bata rai yayi ya rasa abunda zai ye yaji ko
kar yaji wata zuciya ta bashi idan bai ji ba zata iya gaya ma dad tunda yarinya
ce kome zata iya
Haka ya daure ya sauka
Ita kuwa tana bakin teble tana jiran karaso
wan shi
Yana zuwa ta ja masa kujera ya zauna
Thanks kwai
yace mata...
Fara serving insa tayi
Tana gama wa ta samu guri ta zauna ta buga
uban tagumi tana kallon shi
Wani kamshi ni ya duki hancin sa lumshe idon
yayi ashe dai ta iya girki let me test dai..
Spoon ya dauka ya kai spoon daya wani irin
abu yaji wanda ba zai ma iya misilta shi ba
Kallon ta
yayi
"Yaya Aziz kace kaza mana nasan tayi
dadi sosai"
Fuskan shi za ban tausai ya debi kadan ya
kai ga baki kokarin Amai yaki ye da sauri ta meki ta zuba masa zobo
Ta nika masa da sauri ya Amsa ya fara kora
ma bakin shi yana hadewa bai ida hadiye sauran ba ya tuda shi
Kallon shi taki ye "lafiya meki damun ka
meyasa ka tuda zobon baka sha ba"
Tashi yayi tsaye ya reki cikin shi sai
kokarin ye amai yaki a dadafe ya hau sama yana taure ya reki cikin sa har ya
kai dakin shi Amai yayi mai yawa sai da ya gama ya dawo kan gado yana mai da
nunfashi
Wanan wani irin hauka ni abinci ko
mutuwa......!!!!
Abun ba
karamen bata mamaki yayi ba meyasa ya wuce yana kokarin Amai....?
Haura wa tayi sama ta shiga dakin shi,
Shikuwa yana
kwance kan gadon shi sai mai da nunfashi yaki ye
Reki kugu tayi ta fara zazaga masa masifa
"Wanan wane irin iskan ce ni zan dafa
maka abinci kazo nan ka kwanta duk uban wahalar da na sha oyah ka tashi muje
kace ko na kawo maka shi nan"
Tashi yayi yana fuskan ta Ta
"How dare you... Waya baki izinin shiga
man kitchen "
Sakin baki tayi tana kallon i kon Allah
"Kaji ka da wata magana ae ba maza aka
sani da kitchen ba mata aka sani don haka nayi maka girki ka tashi muji ka
karasa"
"No way. Bazan ce wanan kazamin abinci
ba"
"Eh lalai Yaya Aziz ka rama mutani ni
zaka ce ma haka"
Nuna ta yaki ye da yatsa
"Ki fita man daga daki idan ba haka ba
zaki jiya a jikin ki"
Ita kuwa daman akwai ta da saurin fushi
fita tayi daga dakin ta rufe masa kofa gam....
Dakin ta tashiga ta saka lock sai fada
taki ye ita ka dai
Har dare
yayi bata fito ba
Fridge inda ki cikin dakin ta. Bude ta dauki
jus ta hada da biskit sallah tayi ta kwanta bacci mai dadi yayi awon gaba da
ita
Washe gari..... A hankali taki bude idon ta
saukowa tayi kan gadon ta sai meka taki ye gurin labude ta nufa ta bude ganin
safiya ta waye yasa ta ji dadi lumshe idon ta tayi taja wani dogon nunfashi
beautiful day ta furta
Nan ta
shireri ce daman aikin ta kinan idan safiya ta waye tayi tsaye tana shakar iska
mai dadi daga bisani ta watsa ruwa dakin Aziz ta shiga
Kallon shi taki ye yanda yaki baccin sa
hankali kwance zugum tayi tana kallon shi wani abu ta tuna da shi tayi murmushi
ta koma dakin ta da gudu banga abunda ta dauko ba ta koma dakin shi hawa tayi
kan gado tana ye masa wani abu.. Dariya ta kamaye ta fita daga dakin
Nasan duk fushin ka idan ka tashi yanzu zaka
dai na
Kwanan shi yaki ye cikin kwanciyar
hankali.. Wayan shi ni tayi ringing reject yayi domin yana jin dadin baccin da
yaki ye saki kira aka ye karamen tsoki ya ja wai wanan wanini ya ki kirana
cikin daren nan
Dago fuskan shi yayi ganin haskin da ki cikin
dakin shi yasan gari ya jima da waye wa
Dauka yayi
yah ni
Banji abunda yace masa ba yace ya bashi
2mnt ga shinan saukowa
Sauka yayi kan gadon shi yana nishi guda
guda.
Har zai shiga toilet ya watsa ruwa kuma sai ya
fasa don baya son ya karya alkaware yace nan da 2mnt zai sauko kuma yasan idan
ya tsaya wanka zai jima sosai haka ya fita dakin shi Tun a sama ya hango su
sunkai su 15 waton abokan shi suna zauni kan kujera ko wanin su reki da cup in
jus Nafisa kuwa sai murmushi taki ye masu
Kallon ta yayi "I hope bata lalata masu
abun sha ba"
Abokinan da ya hango shi sama ya meki tsaye
yana bugun na kusa da shi duba ango guda guda suka fara tashi sun ka saki baki
suna kallon shi har ya karaso kusa da su kallon su yaki ye
"What happen meyasa kuki ye man wanan
kallon kamar kun ga dodo"
Nafisa kuwa ba abunda taki ye sai dariya.
Kallo daya yayi mata ta saida dariyan ta.
Dukan su suka saka dariya. Aminu kuwa har kasa ya kai yana dariya..
Kallon shi
yayi
"Meye
abun dariya a ciki pls saje up"
Tashi yayi.
"Tell me what wrong with my face....!
Jan shi yayi har gurin dinner area gurin da
aka laka mirrow ya kai shi ya nuna masa.
Wani ihu ya buga dukan su sai da suka
razana dukan su sukaye shiru
Nafisa kuwa bata san lokacin da ta saki
dariya ba
Karasawa yayi kusa da ita
"How dare you???
Murmushi tayi "Yaya Aziz kaga yanda
kayi kyau kuwa kaga nayi maka gira na shafa maka eye shadow ji yanda bakin ga
yayi kyau da na shafa maka jan baki ga blush so beautiful da mace kaki da kayi
kyau sosai.. Shiyasa aki cewa soyaya dadi ae wanan duk cikin soyaya ni"
Bai san lokacin da ya daga hanu ya wanka
mata mare ba sai da ta kai kasa
Aminu ya yo kan shi
"Aziz kana da hankali kuwa? Matar ka
zaka mara"
"Enought Aminu bana son jin kome let me
fresh up"
Haurawa yayi sama Nafisa kuwa ga kunya ga
zafin mare da Aziz yayi mata kuka taki ye sosai dukan su sun tausaya mata tashi tayi ta dauko Hijab
inta ta fita daga gida.......
*Tofa ko ina
Nafisa zata ji muje zuwa*🚶🏻♀
*lipton girl*🥤
[12/17, 3:13
PM] 💙lipton girl💙: *AUREN YARINTA*
🍹🍹🍹🍹🍹🍹🍹🍹
*Daga Alkalamen*✍🏻
*Khadija s dogarai (lipton girl)*🥤
*A short
story*🍹
________________________
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~✍🏽✍🏽GOLDEN
PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*
*~We are
bearer's of so golden pen🖊~*
*~we write
assidiously perceive no pain~.*
*~So
magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*
*~A product
of our pen🖊,savour our words, for it will cause
you no pain.~*
*Addu'a Idan
Ya Sauka A wani masauki a Halin Tafiya ko waninta.*
أَعُوذُ بِكَلِمَاتِ اللَّهِ التَّامَّاتِ مِنْ شَرِّ مَا خَلَقَ.
A'oothu
bikalimatil-lahit-tammati min sharri ma khalaq.
Ina neman
tsari da kalmomin Allah cikakku daga sharrin abin da Ya halitta.
*Dedication*
👇🏻
*HK nayi missing in ki over*😘😘😘
🌤Page 12&13.... 🍹
°°°°Ya kusan awa daya yana bathroom, da
kyar ya samu ya goge kwalliyan da tayi masa, ranshi ba karamin bace yayi ba,
shi yasa auren yarinta ko hauka baiyi ba, yarinya zata mai dani mahaukaci wanda
bai san abunda yake nufi ba, bazan dauki wannan iskan ci nata ba zan gyara mata
zama.
Kaya ya saka ya sauka inda ya tarar da
abokan shi suna zaune suna jiran sa sai firan su suki ye.
Guri ya samu ya zauna, Muktar ya kamayi masa
dariya.
"Mijin Yarinya har an fito".
Watsa masa harara yayi.
"Sorry".
Cigaba da hira sukayi.
Daga bisani
suka koma gidajen su.
Muktar ne ya
tsaya suna magana da shi.
"Amm... Aziz abunda kayi sam bai
kamata ba. Kasan me idan ni ni matata tayi man haka ba zan yi mata yanda kayi
mata ba imagine, marin ta fa kayi kuma a gaban friends dinka idan kai baka ga
mutuncin ta ba taya mu zamu ga nata??
"Pls bana son surutun banza kayi
tafiyar ka".
Murmushin takaici yayi.
"Ni Babban abokin ka ne dole na gaya
maka gaskiya meyasa ba zaka karbi destiny din ka ba she is your wife kama ta
yayi ka bata kulla wa ka nuna mata soyaya i know she is too young but kai ya
kamata ka koya mata wasu abubuwa pls try to understand me kaga yanzu bata nan and
baka ma tambayi ina taje ba baka ganta ba kasan ta fita gidan nan kuwa tana
kuka only God know inda taje pls ka kwantar da hankalin ka. Ka fahimci abunda
nake nufi ka zauna ka ba matar ka kulawa ka daina banzan tunanin da kake yi na
barka lafiya"
Tafiyan shi yayi Ya shiga mota bai tsaya ko
ina ba ya tarar da mom din shi zaune tayi zugum.
Karasawa
yayi kusa da ita ya zauna a kasa.
"Mummy lafiya? Ya naga kamar kina cikin
damuwa meke damun ki pls tell me kin san bana son abunda ya taba ki"
Murmushin karfin Hali tayi.
"Allah yayi maka Albarka son ina son
kayi aure ni".
Zaro ido yayi "Aure kuma mummy meyasa
kika yi wannan tunanin ni fa bani da wace naki so i am alone so taya zanyi
aure"??
"Nayi maka kamen mata".
Juyowa yayi don ko ba'a gaya masa ba ya san
gwaggon shi ce tashi yayi ya karasa kusa da ita har kasa ya kai ya gaidata.
"Sannu da zuwa Gwaggo yaushe kika
karaso?".
Fuskanta dauke da murmushi.
"Yauwa.. Banjima da iso wa ba".
Hanunta ya rike ya kai ta kan kujera ta
zauna.
Gyaran murya yayi.
"Nayi maka kamen mata waton yar uwarka
Suhaila ".
Kallon mamaki yake yi.
"Gwaggo Suhaila fa kika ce".
"Eh kuwa. Ina fatan bazaka bijire ma
magana ta ba".
Mummyn shi kuwa kokarin magana take yi ta
dakatar da ita ta hanyar daga mata hannu.
A kasalance yake magana.
"Amma Gwaggo naga ai Suhaila yarinya ce
ba zata wuce 14years ba kuma kike ce wa na aure ta?".
"Sosai kuwa to meye in yarinya ce Mace
ce fa ko shekara 10 ana iya yi mata aure kuma lafiya lau ta haihu bale
14".
Yaji kunyar maganar da tayi.
"Tau
gwaggo ba damuwa amalma ni ban shirya ma auren yanzu ba saboda akwai abubuwa da
yawa da akeyi kafin akawo Amarya".
"Na riga da nayi magana da Daddy din ka
kuma ya yarda kawai za'a kawo maka Amarya".
"Tau gwago Allah ya bamu zaman lafiya.
Ki huta lafiya".
Ya tashi ya shiga dakin shi.
Mummynsa kuwa bata ji dadi ba don taga ana yi
ma dan nata auren dole.
*****
Nafisa kuwa
bata tsaya ko ina ba sai gidan su Aziz tun a bakin kofa ta kara bude muryar ta.
Falo ta
tarar da Dad din Aziz yana ganin ta hankalin shi ya tashi.
"Nafisa lafiya meya same ki? Meyasa
kike kuka?".
Karasawa tayi kusa da shi tana kuka tana shesheka.
Kwallawa mom Aziz kira yayi.
"Hajiya
salamatu kina ina maza kiyi sauri ki karaso".
"Ina zuwa Alhaji".
Ajiye kayan
da ta dauko tayi da sauri ta karasa falon.
Ganin Nafisa na kuka abun ya bata mamaki.
"Nafisa meya same ki haka? ".
"Nima dai tun dazu nake tambayar ta
bata ce man kome ba ki tambaye ta ki jiya ko zata gaya maki".
Jawo hanunta tayi ta zauna da ita kan kujera
ruwan da ke gefenta ta bata ta sha tana sha tana saukar da numfashi.
"Gaya man diyata meya same ki?".
"Nafisa meya same fuskan ki haka kamar
kwanciyar mari...."!!
Fadan Daddyn
sa.
Mom kuwa abun ya bata mamaki.
"Ki gaya mana kinga hankali mu ya
tashi sosai pls gaya man".
Cikin muryar kuka tace.
"Yaya Aziz ne"
Tare suka
ce.
"Aziz meyasa yayi maki haka?".
"Uhmm...Amm. Mari na yayi kuma a gaban
Abokan shi".
Alj. Sanusi ya zauna kan kujera dafe kan shi
yayi.
Hajiya
salamatu kuwa ta rasa wa za tayi lallashin sa ka Nafisa kuma ga Alj.
"Alhj.
Dan Allah kada ka tayar da hankalin ka kasan kana da hawan jini kamata yayi mu
kira Aziz din yayi mana bayani da kan shi saboda ba zamu yanke hukunci ba akan
abunda bamu sani ba na san Aziz ba zai mare ta ba bata re da tayi masa wani
babban abu ba"
Wani irin kallo yayi mata.
"Salamatu
me kike nufi da hakan? Yanzu fisibililahi don tayi masa wani abu sai ya dauki
hannu ya mare ta duka-duka kwana nawa da auren da har zai fara dukan ta ban
aura masa ita ba don ya mai data jaka ba Aziz ya bata min rai yau matuka muddun
zai rinka taba Nafisa zai rinka fuskantar fushi na!".
"Kayi hakuri Alhj. Ka kira shi ya
zo".
"Ba zan kira shi ba. Idan ke zaki iya
sai ki kira shi".
Tashi tayi ta dauko wayan ta kiran shi tayi
amma bai daga ba...
Shikuwa
wayan shi tana kusa da shi amma bai ji lokacin da tayi ringing ba maganar
Muktar kawai ya tuna da ita kawar da zancen yayi.
"Dole naje na nemo ta ko bana so domin
in dad ya san bata nan nasan rai na zai bace. To ina zan nemo ta? Bari naje
gidan su na san can taji"
Wayan shi ya
dauka ya fara hanya wayan shi ni tayi kara ganin mom in shi gaban shi ya fadi.
Ko dai Nafisa tana can?
Daukan waya yayi ya kara a kunnen sa.
Tun bai yi magana ba tace masa.
"ka same ni a gida yanzu duk abunda ka ki
ye ka ajiye shi ka zo".
Ta kashe waya.
Gaban shi yana faduwa uku uku ya shiga motar
shi ya nufi hanyar gidan su....
*lipton girl*💙
[12/17, 3:13
PM] 💙lipton girl💙: *AUREN YARINTA*
🍹🍹🍹🍹🍹🍹🍹🍹
*Daga Alkalamen*✍🏻
*Khadija s dogarai (lipton girl)*🥤
*A short
story*🍹
________________________
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~✍🏽✍🏽GOLDEN
PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*
*~We are
bearer's of so golden pen🖊~*
*~we write
assidiously perceive no pain~.*
*~So
magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*
*~A product
of our pen🖊,savour our words, for it will cause
you no pain.~*
Addu'a Idan
Ya Sauka A wani masauki a Halin Tafiya ko waninta.
أَعُوذُ بِكَلِمَاتِ اللَّهِ التَّامَّاتِ مِنْ شَرِّ مَا خَلَقَ.
A'oothu
bikalimatil-lahit-tammati min sharri ma khalaq.
Ina neman
tsari da kalmomin Allah cikakku daga sharrin abin da Ya halitta.
*Dedication*
👇🏻
*HK nayi missing in ki over*😘😘😘
🌤Page 14&15.. ..🍹
°°°°°°°Gabanshi yana duka uku uku ya
shiga motar shi ya nufi hanyar gidan su.
Yana zuwa yayi horn mai gadi ya wangale
mishi gate,guri ya samu yayi parking ya fito a bude ya bar motar ya shiga cikin
gidan a falo ya same su, ganin Nafisa yayi mom din shi sai lallashin ta take
yi.
Guri ya samu ya zauna.
"Barka da wuni Dad".
"In ban wuni ba zaka ganni?".
Dagowa yayi ya kalli Dad din shi ko ba'ayi
masa bayani ba ya san ranshi a bace yake.
"Allah ya huci zuciyar ka".
"Aziz bana son iskanci yanzu
fisibilillahi haka kawai zaka dauki hannu ka mare diyar mutane!".
"Haba Alhj. Meyasa bazaka tambaye shi
ba sai ka hau shi da fada, ehmm!".
"Hajiya wannan wane irin magani har
sai an tambaye shi. Ai tunda ki ka ga ya mare ta to a cikin hankalin sa yayi
amma tunda kince haka kayi mana bayani meyasa ka mare ta?".
Sunkuyar da kan shi yayi kasa yana sosa kan
shi kamar wanda yayi karya.
"Uhmm.. Amm. Dad.. Daman.... "
Nuna shi yayi.
"kin gani daman nagaya maki ba abunda zai
ji haka kawai don jin dadi ya mare ta".
"A'a Dad laifi tayi min".
"Don tayi maka laifi sai ka daga
hannu ka mare ta? Shekara na nawa da Mamar ka ka taba ganin ko a mafarki na
daga hannu na da sunan in buge ta??".
Girgiza masa kai yayi.
"To
meyasa baza kayi hakuri ba. kasan da cewa dukan mace ba kyau ko?".
"Ayi hakuri Dad ba z'a sake ba".
"Alhj. Ni na so ka bariyayi bayani
meyasa ya mare ta don da na san ba karamin abu bane".
"Bisimillah zaki iya tambayar
shi".
"Son ka gaya min meya faru?".
"Amm...
Mom ina bacci tayi min kwalliya yanda kin ka san aljani kuma ta san da cewa
abokaina sun zo ta kyale ni suka tayi min dariya abun ya bata min rai shiyasa
na mare ta".
"Ka gani ko wannan wane irin iskanci
ne?".
Fadan Dad din
shi.
"Shikenan don tayi maka kwalliya sai ka
mare ta kuma a gaban abokan ka? Wai meke damun ka ne baka san soyayya ba,
yarinya ce fa dole sai kayi hakuri da ita".
Dagowa yayi ya kalle ta ya saka mata wata
harara murguda masa baki tayi ta cigaba da wasa da hanunta.
"Amma
dad....".
"Yi min
shiru bana son jin shirmen ka. Maza ka dauki matar ka ku bani waje!".
"Allah ya baka hakuri insha Allah zan
kiyaye".
"Nafisa ki tashi ki bishi kinji kiyi
hakuri".
Mikewa tayi tsaye tayi masu sai anjima
suka nufa gurin motar shi.
Dad ya biyo bayan shi.
Shiga yayi ya rufe mota ita kuwa tayi
tsaye.
Har zai tada mota yaga bata shiga ba.
Horn yayi mata alaman ta shigo su wuce, amma
tayi kamar bata ji sa ba.
Ganin Dad din shi yayi ya daure fuska ba don
ranshi ya so ba ya fito daga motar bude mata kofa yayi.
Ita kuwa ta
shiga tana jin dadi. Da karfi ya rufe mota sai da ta razana. Zagayo wa yayi ya
tada mota fuuuu......
******
Muktar kuwa
tunda ya shiga dakin sa babu abunda yake tunawa sai abunda Nafisa tayi ma Aziz
shima haka za'aye mai?
Kawar da zancen yayi ya san suhaila bazata yi
yarinta irin ta Nafisa ba.
Ko ya za'ayi
auren a ranshi ya nasa ba zai yi ma Suhaila yanda Aziz keyi ma Nafisa ba.
***
Tunda suka
fara hanya ba wanda yace ma wani kala sai wasa take yi da Hannunta.
Shikuwa ranshi a bace don ta rame shi ta saka
shi cikin kunya kuma tazo ta kawo karan shi??
~lipton girl~💙
Post a Comment for "AUREN YARINTA COMPLETE"