TARAYYA 23-24
Page 23
Haske writers association. +
Fuskarta dake kwance kan
pillow daya datasa fuskar
yakalla bayan ya kunna lamp yaga hawaye duk sun bushe
mata a fuska sbd kukan da tasha adaren.
Shafa fuskarta yayi kafin ya
tashi zaune ahankali ya sauko gadon.
Toilet yaje ya kunna ruwan
dumi a bathtub yadawo dakin,
Sanin koda ta tashi ba
lallaine ta iya tafiya ba sosai yasa babu wani bata lokaci ya zura hannu cikin
bargon ya dauketa ahankali ya nufi toilet. 2
Cikin ruwan yafara shiga tana
hannunsa kafin ya kwanta tareda kallon fuskarta datake cusawa qirjinsa sbd
tsananin kunya alamun ta tashi kenan tasan meke faruwa,
Tsananin kunya yasa takasa
rabuwa da jikinsa saima sake shigewa datayi sbd babu abinda ke jikinta.
Shikuwa lumshe idanuwansa
yayi ya rufe cikin wani irin kwanciyar hankali sbd 'dumin ruwa dana jikinta
dasuke ratsasa arayuwarsa bai ta6a samun body contact ba kamar wannan sbd ruwan
dasuke ciki sun qarawa fatarta data hadu datasa laushi. 2
Gashinta da rabinsa yashige
cikin ruwan ya kamo tareda dawo dashi kan kafadarta sbd duniya jiqaqqen gashi na
burgesa sbd it's so sexy and attracted. 19
Shower ya zura hannu ya kunna
nan take gashinta yaqarsa jiqewa suna kwance cikin ruwa wata irin ajiyar zuciya
ya sauke a 6oye kafin ya dago fuskarta yana kallon idanuwanta dasukai laushi
yayi kissing dinsu ahankali yana shafa mata kumfa a wuya har zuwa qirjinta 1
Wani irin kasalallen numfashi
taja tareda rufe ido tana qanqamesa sbd ba qaramin waiwayi hakan yamataba.
Yanayin yanda ta lumshe
idanun kamar bazasu lumshe ba yasa yaji jikinsa na neman saki yasake kallon
idanunta da nasa lazy eyes din itama shitake kallo amatuqar gajiye da baccin
dabai ishetaba.
A lalace dai sukai wankan
saidayaga lokacin sallah na wuce masa yayi wankan tsarki yafito itama daqyar ta
iya wankan sbd kasala da bacci tana fitowa taga hand dryer dinsa dake maqale
jikin socket a kunne
6oyayyan murmushi tasaki sbd
tagane me hakan ke nufi ta isa gaban mirror ta zauna tafara drying kanta tana
gamawa tasaka kayanta tayi sallah tana idarwa anan ta kwanta sai bacci.
Koda yashigo dakin yaganta aqasa
ya jima yana kallon gashinta dabata busar dashi sosaiba"""meyasa
koyaushe takeda sa'ar yin abinda nafiso?? 3
Daukarta yayi ya kwantar a
gadon bayan yazare mata doguwar rigarta yabarta da rigarta ta bacci.
Qarfe tara da rabi ta farka
ta bude idanuwanta dasukai nauyi tasake lumshewa ta bude sai akan kyakkyawar
fuskarsa dake daf da tata,
Qura masa ido tayi tundaga
kan idanuwansa har zuwa hancinsa
Akan bakinsa ta tsayar da
idanuwanta tana tuno laushinsu da qamshinsu...rufe idonta tayi cikeda kunyar tuno
aikinda bakin yayi.
Juyawa tayi zata sauka gadon
can qasa taji yace,
Kingama kallon? 3
Zaro ido tayi cikeda mamaki
kafin ta sauka gadon da sauri saidai tuni yadawo da ita ta fado masa ya riqe
qugunta yana kallon fuskarta dake 6oye yanayin datake ciki.
Jin hannunsa cikin rigarta
yasata kallonsa amma Sam kamarma bashine yasa mata hannunba.
Yanayin yanda yake wasa da
cibiyartane zuwa qirjinta yasa numfashinta sauyawa tafara qoqarin zamewa amma
tuni motsinta yasake basa damar jinta dakyau.
Zame rigar yayi ya juyar da
ita takoma qasansa ya dora lips dinsa anata yana sake lalabeta tuni tafara
kukan tuno wuyar datake sha. 2
Qarfe goma ta fito wanka
daureda towel dinsa gashinta na tsiyayar ruwa farar fatarta sai wani irin sheqi
takeyi,
STORY CONTINUES BELOW
Wani irin kallo yabita dashi
yana latsa wayarsa da fararen idanuwansa.
A sukwane ta qaraso ta
busarda gashinta ko 'daurewa batayiba tasaka kayanta tajuyo a sukwane ta 'dan
saci kallonsa taga hankalinsa yana kan wayarsa.
Daidaita muryarta tayi cikin
sanyi tace,
Ina kwana?
Dagowa yayi yakalleta yaga
yanda tayi nar nar da ido ya 'daga mata kai ahankali can qasan maqoshi yace,
Ina gaida ammy kafin nashigo.
Kallonsa tayi gabanta yayi
mugun faduwa sai a lokacin ta tuno ammy tace taje tadawo tana jiranta. 1
Juyawa tayi ta fice jikinta
na sakewa da wani irin nauyin ammy Dan batamasan mezatace mataba.
Gurin s salma tafara zuwa
kamar mara gskia ta gaidata tana sunkuyar dakai
Da mamaki ta amsa sbd sanin
babu irin wannan gaisawar atsakininsu sbd sunyi sabo sosai suna sakewa da juna.
Miqewa tayi ta nufi qofar
palonsu tanata kame kame hakadai tayi sallama ta shiga
Ammy dake zaune palon ta amsa
tareda mata kallo 'daya ta mayarda kanta kan abinda takeyi.
Ammy ina kwana'""ta
furta muryarta na rawa.
Lafiya klau rumanah kintashi
lfy?
Kai tadaga sbd babu bakin
bada amsa
Ammy tajuyo tadan kalleta
taci gabada canxa channel.
Hanyar daki ta nufa tana
tafiya a hankali ammy tabi bayanta da kallo tareda sakin murmushin tausayinta.
4
Kaya tacanxa zuwa doguwar
riga mara nayi da hannu tafito taje dining ta hada tea kawai tasha takoma daki
tana kwantawa sabon bacci yayi gaba da ita cikin nutsuwa.
Bai fito part dinsa ba sai
lokacin sallar azahar daga masallaci ya nufo part dinsu yana shiga ammy na
qoqarin zama kan dining suka zauna tare yana gaisheta cikin kulawa.
Ita kunyarsama takeji yanda
yayiwa yarinya son ransa amma ya fuske kamar bashiba.
Abinci suka faraci tana sake
tambayarsa su amah saidai ya gyada kai kokuma gajeruwar amsa.
Fitowa tayi palon tana
ganinsa taso juyawa ammy tace,
Rumanah bani sabuwar madara a
fridge.
To tace ta nufi kicin tadauko
tana kawowa ta zuba mata a glass cup ta miqa mata.
Daukar wani cup din tayi ta
zuba shima ta miqa masa cikin ladabi.
Hadawa yayi da hannunta ya
riqe tayi saurin kallonsa tana qoqarin zame hannunta ta saci kallon ammy
Sultana tayi saurin 'dauke
kai tana kai cup bakinta. 3
Daure fuska yayi saidata fara
tsiyayo hawayen kunyar ammy data tabbarda tagansu kafin yasaketa kamar baisanma
meya riqeba. 1
Da gudu gudu ta isa daki sai
kawai ta cusa kai cikin qafafunta tana share hawayenta.
Saidata tabbatarda yabar
palon tafito ta tsakuri abinci sbd ko wata yunwar kirki bataji takoma daki ta
zauna sbd 6oyo takeyiwa sultana sbd kunyar data hanata sukuni.
Da daddare saurin yin baccin
tayi sbd karma tasamu dalilin zuwa dakinsa,
Washe garima da wuri tayi
bacci
Amma baccinta rabi rabi
tayisa qarfe tara ammy tace takai masa breakfast kansa na ciwo babu wani wasi
wasi ta hada ta nufi part dinsa tana shiga tagansa dunqule cikin bargo ga AC
daya qure duk sanyi yakama dakin haryayi yawa. 1
Aje tray din tayi tana
kallonsa cikin tsananin sanyin jiki da damuwar ganinsa cikin wannan halin.
Qarasawa tayi bakin gadon ta
leqa fuskarsa taga idanuwansa a lumshe alamar bacci yakeyi ta 'daga hannunta
ahankali ta dafa goshinsa taji babu zafi tasake leqa fuskarsa sai kawai sukayi
ido biyu ta zaro ido tareda juyawa da sauri
Taji yariqo hannunta cikin
kasala ya tashi zaune yana zuba mata idanuwansa dasukai sauya sbd ciwon kan
dake damunsa.
Sauka gadon yayi ya nufi
toilet
Tana ganin yashige takalli
gadon daya tashi tafara janye bedsheet 'din dake kai dan canxa masa wani duk da
baiyi komaiba kamar ma yanxu aka shimfidasa
Cikin wardrobe taduba ta
dauko wani ta shimfida tagyara gadon tafara gyaran dakin cikin qanqanin lokaci
tagyara dakin ta rage AC ta duba taga turaren daki ta fesa nan take dakin
yaqara daukar ni'imantaccen qamshi da sanyi mai dadi.
Ruwa ta dauko masa a fridge
taba juyowa tajisa a bayanta takada juyowa saidai ajiyar zuciya datasaki sbd sanyin
ruwan jikinsa dake tabata.
Juyowa tayi ahankali tareda
kallonsa shima ita yake kallo ido ciki ciki.
Ruwan hannunta ya zare yasaka
mata towel aciki batareda ya dauke idanuwansa ta cikin nataba
Dauke idonta tayi ahankali ta
dago hannunta takalli towel din dayasa mata a hannu ta dago takalleta ya dauke
gira daya tareda nufar gaban mirror yazauna. 11
Matsawa tayi ta dora hannunta
dake kyarma jikinsa tafara goge masa jiki harta gama babu wata magana
atsakaninsu.
Tana gamawa ta sulale ta fita
takoma dakin ammy tadan sake gyara mata duk da masu aiki sunyi gyaran.
Tana tsaye gaban wardrobe
tana gyarawa ammy kaya yashigo dakin yana fidda wani sanyayan qamshin turarensa
White gucci shirt da Blue
jeans ne ajikinsa gashin kansa asake yana qyalli.
Kusada ammy ya zauna tareda
riqo hannunta yayi kissing yana cewa,
Good morning ammy.
Kallonsa tayi tace,
Wuni dai sbd mu munjima da
tashi.
Murmushin gefen baki yasaki
kawai yace,
Yau zanyi tafiya zanje Mali
mum din suhailat batada lafiya.
Kallon rumanah da duk takasa
sakewa sbd shigowarsa tace,
Kuje tareda rumanah tadubota
a maimakona.
Yi yayi kamar baijiba ya miqe
yace,
Nanda 30min zan wuce kuma yau
zan dawo.
Allah yakaiku lfy.
Ficewa yayi ta kalli rumanah
tace,
Aje jeki ki shirya kinji yace
nanda 30min.
Tariga tagama sai kawai ta
fice tana zuwa ta canxa kaya sbd bata dade da wankaba.
Doguwar riga royal blue mai
shegiyar tsada stones dinta sai wani qyalli sukeyi tayi rolling gyalen rigar
sai wasu black wedges dake qafarta na lady dior dasukaiwa farar qafarta kyau
sai handbag dinta da turarene kawai da powder aciki ta fito palo daidai
lokacinda akace ta fito.
Cikin jin nauyi tayiwa ammy
sallama ta fita.
A wata black mota tagani sai
kyalli takeyi suka nufa aka bude mata baya tashiga yana zaune yana waya hankali
kwance babu damuwar komai a fuskarsa.
Jan motar driver yayi suka
nufi airport.
Abinda yafi bata mamaki shine
ganin suna zuwa basu aka basu tickets dinsu
Kenan the tickets are booked
already.
Jerawa sukayi har cikin jirgi
suka nufi gefen first class suka zauna yayi crossing legs yadauki jarida yafara
karatu hankali kwance.
Qarfe uku suka isa
Miqewa tayi tana dan canxa
fuska sbd qafafunta dasukai wani iri Sam yanxu bata iya dadewa zaune sai
qafafunta su 'dan kumbura.
'Daga qafafunta tayi taji jiri
ya 'debeta
Jikinsa tajita ya riqo kafadarta yayi mata wani kallon ciki
ciki. 1
Sunkuyar dakai tayi cikin
laushin murya tace,
Yi hkr.
Riqo hannunta yayi cikin nasa
dayan hannun kuwa cikin aljihun wandonsa fuskarsa sanyeda shades suka fito
jirgin sbd ganin alamar kamar har lokacin jirin bai gama sakintaba.
Daga gidansu suhailat mota
tazo daukarsu suna isa gidan nan aka fara hidima da farin cikin ganinsu.
Sosai iyayen suhailat suka
tarbi rumanah babu wani damuwar komai.
Daqyar tasake sukaci abinci gaba
daya a dining nan takejin su suhailat exam dinsu amah suke jira agama suzo
dubiya suma.
Dakin mum din suhailat tayita
janta ajiki danta sake jikinta saidai takasa sakewa sosai gashi yafita shida
dadyn suhailat har magrib shiru baidawoba.
Ganin har anyi sallar ishai
bai dawoba yasa tacire ran komawarsu ranar.
Qarfe tara da rabi yadawo ko
shigowa baiyiba dad yabugowa mum din waya yace rumanah tafito sutafi.
Da mamaki tace,
Badai komawaba a Daren nan?
Aa masaukinsa zasu tafi dan
gobe flight din qarfe takwas zasubi zuwa labanon akan wani program damukai magana dashi yanxu.
OK tace ahankali jikinta na
sanyi sbd hakanan tausayin 'yarta ya shigeta saidai tunda bai wulaqanta musu
'yaba bazasuji zafi akan aurensa da matarsaba. 1
Cikin murmushi ta tashi ahankali
ta nufi wardrobe ta dauko wasu dogayen rigunan Mali masu tsananin kyau guda
biyu ta miqa mata daqyar ta karba tana godia suka fito.
#mamuhgee.
Page 24
Haske writers association +
Not edited.
Sheraton bamako hotel forth
floor room 302 shine dakinsa da ako yaushe yake sauka idan yana qasar.
Babban suite ne dayaji tsari
irin na rayuwar dayakeso akoda yaushe.
Zama tayi a darare kan sofa
tareda aje handbag dinta tana kallon tsarin dakin.
Tun kafin ya isa yayi musu
shopping kayan buqatarsu shiyasa yakalli agogon hannunsa yana 6ata fuska .
Knocking akayi ahankali sbd
gudun kar ayi disturbing dinsu
Ga mamakinta ganin tayi ya
miqe ya nufi qofar bayan tasan abaya budewa kowa qofa idan kagaji da knocking
ne kashigo koka jira amma saigashi yatashi yaje yabude kuma hannu kawai yasa
yakarba ya rufe qofar ya aje kan gado yafara 6alle ma6allan rigarsa.
Sauke kai tayi ganin
murdadden jikinsa yafara bayyana
Yana gama tubewa ya nufi
toilet.
Ya jima yana wanka kafin
yafito yabude kayan ya dauki brush da toothpaste yakoma yayo brush yana dawowa
ya fitarda turarrukansa da yayi shopping yayi shirin bacci bayan ya fitarda
fararen kayan baccin daya siya yasaka ya fidda wayarsa yakira suhailat datun
dazu take kiransa.
Miqewa tayi itama tashiga
toilet tayo wanka ta fito daureda towel gashinta daure tsakiyar kai sbd karya
jiqe gurin wanka.
Duk wani nauyi da kunyar
duniya jitake kamar suna kanta sbd mayen kallon daya tsareta dashi tun
fitowarta kuma lokacin waya yakeyi da suhailat.
Rigar bacci tagani kan kujerar
gaban mirror tadan juyo takallesa ya dauke gira 'daya yana cigaba da wayarsa.
Da mamaki take kallon turaren
Prada royal pink for women da shine turarenta,
Ya akayi yasan sunan turaren
datake shafawa gashi tamazo da nata suna cikin handbag.
Wanda ya siyo din ta shafa ta
dauki rigar tadaga batai mamakin ganin yanayin rigarba datafi kama da babu sbd
tun a mineelik da ake sakata sakasu tasaba dasu. 1
Daga zaunen ya miqa mata
hannu na musu tazo ya jawota ya ajeta kan cinyarsa ya zare ribbon 'dinda ke
'daureda gashinta gashin ya zuba yacigaba da wayarsa da suhailat yana cusa
hannunsa cikin gashinta zuwa wuyan rigarta. 1
Cikin nutsuwa suhailat tace,
Zan kiraka gobe insha Allah
gud night.
Baca Juga
Aje wayar tayi tareda rintse
ido da qarfi hawayen dasuka ciko mata suka gangaro kan fuskarta sbd yanayin
yanda maganarsa ke fita qasa sosai ta tabbarda akwai abinda yakeyi da matarsa
dan mum ta sanarda ita da rumanah yaje. 11
Share hawayenta tayi tareda
miqewa ta nufi 'dakin yaranta takwanta kusada fammah tareda jawota jikinta a
hankali tace,
Ya Allah kabani ikon juriya
da adauke kai kan abinda bazai shiga haqqinaba nima kodan karna barwa 'yayana
abin takaici da kunya. 3
Rumanah dake lafe jikinsa ta
'dago takalli fuskarta dake kallonta qasa qasa da murya yace,
Kinsa matata ta ajemin waya
for the first time banine na aje mata ba. 3
Wani irin lumshe idanu tayi
Wanda yasashi kafeta da ido kafin yakai bakinsa kunnenta qasa qasa yace,
Are you trying to seduce me
da wannan idon? 4
Qanqamesa tayi qarfi ba shiri
sbd tsananin kunyar da maganar ta bata ya lumshe ido yana sake shigar da ita
jikinsa yace,
Karki damu suhailat is kind
hearted ba duka zata hanaki mijintaba. 1
Miqewa tayi da sauri zata bar
jikinsa yasake dawo da ita ta fado masa ya matseta suna kallon juna fuskarsu daf
da juna har dogayen hancinsu na gogar juna.
STORY CONTINUES BELOW
Wani irin murmushi tasakar
masa akaro na farko
Bakin dayayi smiling din
yakalla kafin yakalli cikin idanuwanta da itama nasa take kallo ya daga mata
gira 'daya sai abin yasake sata murmushi
Daqyar ya furta nifa mijin
aurene. 2
Rufe bakinta tayi da sauri
sbd wannan karon murmushinta dariya yaso zama takalli cikin idanuwansa dasuka
riga suka bayyanarda kasalar dayake ciki murya qasa qasa tace,
Sorry.
Murmushin gefen baki yasaki
ahankali tareda 'dan juyar dakai
Cikin shagala da murmushinsa
da bata taba ganiba takai hannunta kan kumatunsa ta shafo Tana murmushin dake
fitowa tun daga cikin zuciyarta. 2
Dafe hannunta yayi tareda
dora hancinsa kan nata yana kallon cikin idonta ya dora bakinsa kan nata suka
lumshe idanuwa atare tareda qara matse junansu musamman ita dataji hannunsa
cikin rigarta
Sun jima a sofa suna
abubuwansu kafin suka nufi gado dama tun a sofa akayi wurgi da rigar baccin
dake jikinta.
Qarfe shida na safe ta fito
wanka daureda towel gashinta ya mammanne mata a gefen fuska yana tsiyayar ruwa
ko gaban mirror taba isaba ya fito daga toilet din shima yana tsane kansa dake
jiqe ya suka tsaya gaban mirror yakalleta ta cikin mirron ta 'dauke kai tana
maqala maqala hand dryer datun a jiyan da ita yayo shopping.
Ita tayi drying masa kansa
sbd yanda ya zauna ya baice komaiba yasata tasan itace zatayi masa.
Saidaya shirya tsaf kafin
tasamu damar shiryawa cikin wani royal blue skinny armani jeans daya matuqar
kama hips dinta harzuwa qasanta ya lafe ya matuqar fidda shape dinta sai wata
farar Louis Vuitton shapeless chiffon top sai gashinta data saki sbd bayan ta
daure ya zare mata band alamar bayason hakan tayi mamakin yanda yasiyo kayan
bayan itadai bata taba saka irinsuba saidai batada wani zabi arayuwa sai abinda
yace ko ya nuna buqata. 1
Shima blue armani jean da
farar Louis Vuitton wideneck ce ajikinsa sai gashinsa daya saki bai daureba sai
qamshin turarukansu dake tashi cikin sanyin AC na dakin. 2
Breakfast aka kawo shidai
black tea da toasted bread kawai yaci itakuma taci fried egg da vegetables sai
fresh milk da ammy tasabar mata dasha kullum.
Qarfe bakwai suka fito bayan
ta 'daura kimono black akan kayanta wadda ta qarawa shigarta da jikinta kyau
suka fito hannunta na cikin nasa.
Babu Wanda yadamu dasu baresu
da ko fuska babu daga gurinsa ita kuwa Sam batada damuwa akan duk abinda
yanuna.
Mota suka shiga babu 6ata
lokaci suka bar bamako sai airport sbd tun jiya sunyi bankwana dasu mum.
A jirgi wannan karon tsuru
tayi sbd tsananin ciwo da nauyin da qafafunta suka fara yimata.
Kallo 'daya yayi mata yakalli
qafafunta dayaga tana kallo kamar zatayi kuka.
Kallon qafafun yayi dan ta
cire qafarta daga loafers din dake qafarta yaga sun 'dan kumbura yadawo da
kallonsa kan fuskarta yayi mata kallon mintuna uku kafin ya riqo hannunta
batareda yace komaiba. 1
'Dan sanyi taji sbd kobaiyi
mgn ba yanxu tana gane abinda yake nufi wannan sigace ta lallashi yake mata. 1
Daurewa tayi tasaki jiki duk
da vatajin dadin qafafun.
Sai yamma suka sauka direct
masaukinsu motar da tazo daukarsu tayi dasu amatuqar gajiye tayi wanka daqyar
tayi sallah ko abinci bataciba sai bacci.
Wanka yayi shima yashirya
yafice bayan yasa ankawo mata abinci batareda yatasheta daga baccinba.
Sai magrib ta tashi tana
ganin abincin tasan bayanan ya fice ta tashi tayo brush tazo tafaracin abincin
tana lumshe ido sbd yunwar datake damunta dama.
Saidata qoshi takuna ta tashi
tayo alwala tayi sallah tana gamawa tadan zauna tana kallon TV ta nutsu tana
sake daukar kalaman turancinda Mr aarib ke koya mata.
Lokaci ta duba ta tashi tayi
sallar ishai tana gamawa tayi wanka tayi shirin bacci ta kwanta nan take bacci
mai dadi yadauketa.
Koda yadawo tayi nisa a bacci
yayi wanka kawai shima ya kwanta tareda kashe wutar dakin ya dora kansa a
pillonda kanta yake ya rufe ido shima bacci yayi gaba dashi.
Washe gari bayan yashirya zai
fita ya jawota jikinsa yana kallon idonta ya saka mata wayarsa daya a hannu
murya qasa yace,
Ammy na nemanki idan takira
saiki sanarda ita abinda takeson ji.
Baki tasaki tana kallonsa
harya fice yaqi juyowa kar bashi yayi maganarba to ita mezata cewa Ammy? Ko wayarta ma bazata iya dagawaba sbd
kunyar rashin komawarsu bare harta iya mata bayani.
Aje wayar tayi tana kallon
wayar akai akai hardai takoma tayi baccinta.
Kwanansu biyu kullum yana
fita aikin dayazo yi shiyasa ta samu Hutu.
Yauma sai dare yadawo saidai
koda yadawo idonta biyu cikin laushin murya tace masa,
Sannu da dawowa.
Aje wayarsa da shopping bags
din hannunsa yana kallonta kafin yadawo gabanta yana kallon shigarta ta wata
red mini dress dake jikinta ya 'dauke gira daya yace,
Kinason ki lalatawa Ammy
yarone shiyasa kikaqi bari akoma. 7
Zaro ido tayi tareda saurin
juya masa baya tana dafe qirjinta da kusan rabinsa yake a bayyane ya zuro
fuskarsa ta wuyanta bakinsa a kunnenta yace,
Naga bayan tunshigowata ai.
Da gudu ta bar gurin ya riqo
hannunta tareda dawo da ita ya dauketa cak ya nufi toilet.
Ajeta yayi tsakiyar toilet
din ya tsareta da ido tasaki boyayyan murmushi sbd tasan manufarsa
Hannu tasa tafara cire
ma6allan rigarsa har ta kai qarshe ta zame masa rigar ya shiga cikin
bathtub yakwanta cikin ruwan sumi tareda
lumshe ido yabude ya miqa mata hannu ahankali tazame rigarta ta kama hannunsa
tashiga ruwan ta kwanta saman jikinsa. 2
Qarfe uku na dare ta farka da
ciwon qafa tun tana daurewa harta zame daga jikinsa ta tashi zaune tareda kunna
lamp din gefenta ta kalli qafafunta.
Tabasu tayi ta juyo takalli
gefensa suka hada ido sbd tun tashinta ya farka.
Hawayen datake riqewane suka
gangaro mata ya tashi zaune yana kallon qafafun da kai yayi mata alamar tahowa
garesa ta fada jikinsa tareda sakin siririn kuka sbd ciwo suke mata sosai
jitake kamar zata gurgunce.
Jin kukanta yakasa tsayawane
yasan ciwonne yayi mata yawa yakai hannunsa ahankali yana matsa matasu ahankali
Ta sake shigewa jikinsa tana
sauke ajiyar zuciya.
Koda gari ya waye kasa tafiya
tayi shine ya dauketa yakaita toilet yakuma dawo da ita wunin ranar kusan shine
yakeyi mata komai duk da ya duba qafafun yakira Dr vin yayi magana dashi akan
maganinda zai mata sbd ba 6angarensa bane.
Haryasa ankawo masa maganin
saiga kiran Dr vin lokacin tana zaune ajikinsa tana bacci shikuma yana duba
wasu takardu.
Hello Dr M.A shams I think
you should confirm if she's not pregnant first before given her the drugs....
Akaro na farko dayaji
zuciyarsa ta girgiza ya qurawa fuskarta ido yaga yanda fatarta take glowing ya
daga hannunta yaqurawa tafin hannunta ido take ya rufe ido tareda dafe goshi
cikin wani irin yanayi. 2
Ya jima yana kallonta cikin
wani irin yanayi da shikadai yabarwa kansa sani kafin ya dauki na shafawa kawai
ta shafa mata kadan ahankali kafin ya tashi da ita rungume ajikinsa ya nufi
gadonsu ya kwantar da ita kafin ya zauna bakin gadon tareda rufe ido yana shiga
tunani.
Washe gari koda ta tashi taji
sauqi sosai saidai kuma yini tayi duk motsinda tayi idonsa nakanta tayi mamaki
dukda tasan kallo a gurinsa ba baqon Abu bane agurinta amma na yanxu ya
banbanta. 1
STORY CONTINUES BELOW
Abinda yafi qara bata mamaki
shine yanda yakasa rabuwa da jikinta dole kawai ke tadashi sosai ta lura akwai
abinda yake ransa.
Bayan kwana biyu ta warke
sosai harya fita da ita sukaje wani babban eatery dakuma shopping sbd ganin
zama guri dayane yafi saka qafafun ciwo shiyasa akwanakin kullum da inda suke
zuwa musamman beach sbd ta lurada yanason ruwa.
Satinsu biyu cif suka koma
Libya.
Da yamma sosai suka iso
Motar dataje daukarsu bata
dawo gida direct ba saida suka biya wani babban pharmacy aka siya mata
magungunan dabatasan na meyeba kafin suka nufi gida.
Suna isa taji sabon nauyin
ammy yarufeta batasan ta yaya zata hada ido dasuba har gwara s salma suna 'dan
wasa wani lokacin.
Lura yayi da yanayinta yasaki
Murmushin gefen baki kafin yadan ranqwafo yace,
Ina gaida ammynah kafin
nashigo anjima.
Yana fadar haka aka bude masa
motar yafita batareda yasake waiwayowaba ya nufi sashen sultan jalaluddeen.
Bayansa tabi da kallo tana
jinjina alamarinsa kafin aka bude mata ta fito ta nufi hanyar sashen s salma.
Sa'ar dataci ammy bata
gurinta nan ta zauna tana gaidata tareda kasa cewa komai duk tsokanarda s salma
din ke mata saidai kawai tayi murmushi qarshe dai miqewa tayi ta nufi palonsu.
Da sallama tashiga ammy dake
zaune tasaki murmushin murnar ganinta tana cewa,
Munsamu dai yau kundawo.
Sauke kai tayi tana Murmushin
dole sbd kunya tace,
Ammy ina wuni?
Murmushi ammyn tayi tace,
Lfy kalau rumanah jeki ki
huta nasan agajiye kike idan kinhuta saimu gaisa.
Babu musu ta nufi hanyar
dakinta masu aiki biyu suka bita da luggage dinta ammy tabisu da kallo wainda
sukaje bada kayaba saigasu da akwati.
Ajiyar zuciya tasauke
lokacinda tashiga daki ta zauna sbd Allah yagani taji kunyar ammy tun kafin su
dawo.
Wanka tayi tai salloli kafin
ta fito ta nufi dakin ammy nan dai suka sake gaisawa ammyn nasake tambayarta
jikin mumyn suhailat.
Suna cikin fira sama sama
saigashi yashigo babu kunya ya nufi ammyn kai tsaye ya 'dan rankwafa yayi
kissing forehead dinta yana cewa,
Ammy barka da hutawa.
Ya zauna kusada ita tareda
yiwa rumanah wani irin kallo tayi saurin Sauke kai sbd ganin ammy.
Kasa 6oye mamakinta ammy tayi
tace,
Maheer baka taba zuwa dubiya
irin wannan ba kokuwa dan kaje da 'yata ne?
Murmushi yayi batareda
ya'dago daga duba wayarsaba yace,
Tambayi 'yartaki.
Da sauri rumanah ta miqe ta
nufi qofa ta fice tana mamakin iya cabo maganarsa. 1
Kallon ammy yayi yace,
Gobe insha Allah zan koma.
Kallonsa tayi tace,
Allah yakaimu.
Fira suka dingayi sama sama
duk da itace mai maganar iyakacinsa kallo sai daga kai sai sa'a yake bude baki
yayi wata maganar.
Da daddare harta kwanta ta
tafito taje kicin ta dauko ruwa sbd wani lokacin tana tashi shan ruwan dare.
Kodata dauko ruwan takoma
daki kasa bacci tayi ta tashi zaune tareda rufe ido tana kamar daga sama taji
qamshinsa acikin dakin ta bude ido da sauri amma babusa ta dafe goshi tareda
sake kwantawa ta rufe ido tana fatar bacci ya dauketa.
Daqyar ta samu bacci
yadauketa kodata farka da asuba da ciwon kai ta tashi ta lallaba tayo alwala
tayi sallah.
Tana gamawa zazzabi ya
kwantarda ita agurin ta kwanta ga sanyin AC amma ta kasa tashi.
Jirgin qarfe goma sha biyu
zaibi amma tun asuba idonsa biyu yakasa bacci.
Ammy data kwana tunanin basa
rumanah yaje da ita kokuwa aa tana gama sallar asuba ta fito ta nufi dakin
rumanah dan cewa ta shirya sutafi tare
Tana shiga taganta kwance a
inda tayi sallah yanayin yanda ta dunqule gu 'daya ya tabbar matada batajin
dadine.
Cikin kulawa ta isa tana
kiran sunanta
Ta tashi zaune daqyar tace,
Ammy ina kwana.
Lfy meke damunki?
Babu komai ciwon Kaine kawai.
Fita ammy tayi taje dakinta
tadauki wayarta ta danna masa kira kamar bazai daukaba saikuma ya dauka kai
tsaye tace,
Kazo yanxu kadubamin ita
batada lafiya.
Aje wayar yayi tareda lumshe
ido ya bude dan yasan za'a Rina.
Wanka zai shiga amma ya fasa
ya mayarda jallabiyarsa ya fita ya nufi palonsu dan har lokacin gari bai gama
haskeba.
Koda ya isa palon ammy na
tsaye tana jiran shigowarsa palon.
Da qaramar murya yace,
Sabhaul khair ya ammy.
Kai kawai ta daga masa sbd
masiffen tashin hankalinda tasamu kanta aciki na fargabar kar ace tunaninta na
cikine da rumanah ya tabbata.
Dakinta takoma ta zauna jira
ganin yashiga dakin tareda turo qofa.
Zaune take bakin gado tana
ganinsa taji idanuwanta sun ciko da hawayen muguwar kewarsa datayi batasan
lokacinda ta miqe ta fada jikinsaba ya lumshe ido tareda qara shigarda ita
jikinsa. 6
Jin zafin jikinta yasashi
dagota yakalleta cikin wata irin murya yace,
Qafan ne?
Girgiza kai tayi tana
kallonsa.
Da gira ya yayi mata tambayar
then wat is it.
Zamewa tayi taje bakin gado ta
zauna cikin sanyin murya tace,
Ciwon kai.
Zama yayi bakin gadon tareda
dago fuskarta yayi kissing bakinta yasake taba jikinta yaji zafin
Baice mata qalaba ya zare
rigarsa tareda ajewa ya kwanta kan gadon tareda lumshe fararen idanuwansa
Saidata aje numfashi ahankali
kafin ta nufi gadon ta hau tashige jikinsa tareda qanqamesa sukai shiru kowanne
najin bugun zuciyar dan uwansa yanaji zafin jikinta na shiga jikinsa ahankali
ya saki wata irin boyayyar ajiyar zuciya.
Daga haka baccin dabasuyiba
adaren ya daukesu ammy dake zaman jira tashigo dakin tayi saurin juyawa ganin
yanda sukai bacci hankali kwance.
Kasa zama tayi ta kasa
tsayuwa sbd idan har cikineda rumanah to yazama dole aciresa sbd tsoronta na
bata rumanah zata iya haihuwar namiji Wanda hakan shine babbar masifar dazata
tono abubuwa ciki harda yanda iyayen rumanah din suka rasu.
#mamuhgee.
Post a Comment for "TARAYYA 23-24"