TARAYYA COMPLETE
BISMILLAHIR RAHMANIRRAHEEM
For you my ummu-khulthum.
Page 1
Baca Juga
Bayine da kuyangi bila adadin
akowace kusurwa ta cikin babbar masarautar kowanne da aikin daya duqufa yanayi
wasu nsu kuma a qaqqame suna gadin hanyoyin wucewa da kowace qofa ta cikin
masarautar
Dukkaninsu kalar kayansu
dayane mazansu da matansu kalar dark blue Wanda zaa iya kira da uniform.
Ahankali kowannansu yafara
aje aikinda yakeyi yana ra6ewa gefe tareda sunkuyarda kai qasa sbd takun
tahowar sarauniya Wanda sautin anklets din zinarin dake qafarta shine yake
sanarda isowarta ko tahowartar tundaga nesa wanda tunda ta tashi arayuwarta ta
taso agidan sarauta tasaba duk inda take sautin sarqar ke sanarda tahowarta
harzuwa yanxu data manyanta sbd mulki a jininta yake.
Baca Juga
Post a Comment for "TARAYYA COMPLETE"