YAU DA GOBE 3&4
πΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎ
πΉYAU DA GOBE
π Ώ️3&4
Sunana Sumayya Ahmed batsari!mahaifina d'an jihar batsarine dake hukumar katsina da mahaifiya ta Maryam.
Mamana marainiya ce iyayenta sun mutu "byn aurensu da babana"dangin mahaifinta wasunsu suka dawo Kan
o da Zama sbd neman kud'i "Amma dangin mahaifiyarta suna nan abatsari"Mlm Ahmed su 3 me Gurin iyayen su' habibu,Ahmed sai hayatu...gaba d'ayansu babana yafisu rufin asiri da abin hannu"yanama mamana abubuwa da yawa na YAU DA GOBE... Tun kafin ahaifeni har aka haifeni"hakan yasa kishin saurinta jin zafinta da Inna kakata"..babana Yana ji Dani Yana kulawa Dani "Ina y'ar shekara5 mamana tasake haihuwar nmj bbu rai dg nan batasake haihuwa ba"nan dangin miji suka saka agaba da k'ananun maganganu... yyinda babana hakan be dameshiba"ahaka natasa aka sani nursery skul & primary....ahaka natasa har naje js..
Kwatsam babana wata Rana ana ruwan sama da dare...duk Muna a parlourn mu matsakaici na me rufin asiri"sai babana yafito zai shiga bayi"akayi walk'iya...kawai yaga wani Abu Mai haske saikace Rana dukda darene"da sauri yanufi abun...yadauka yanata dubawa"can ya ajiye ya wuce bayi"byn yafito yadauka yashigo dashi parlour"da sauri nida mama mukace meye wannan abun daketa walk'iya haka?"baba yace wlh innace ga kominene nayi karya ,yanzun akayi walk'iya naganshi atsakar gd..
Da sauri na karb'a Ina dubawa...zaro ido nayi...nace wlh baba wannan gold ne d'anye....nabuga tsalle nace wlh Allah yabaka muma munyi arziki...cike da mamaki babana da mamana sukayita duba'abun suna al'ajabi har washe gari"
Baba yaje gun Inna da y'an uwansa yanuna musu"sunyi murna sbd aganinsu suma sunyi arziki....acikin kwana2 garin duk kowa yasan abinda babana yasamu"baffa habibu da baffa hayatu "sun Sami babana akan yabasu gold d'in sukai birni "asiyar sai yyi amfani da kudin"yace ah ah sai yyi shawara...hakan kuwa yab'ata musu Rai sosai"kwana 10 da faruwar hakan "cikin dare barayi suka shigo gdnmu"suka nemi babana yabasu gold" yafad'a musu baya hannunsa...sukayi binkice Basu ganiba"haka agabanmu suka yiwa babana kisan gillah"duk rok'on da mukayi musu...ba k'aramin tashin hankali muka shigaba"nida mamana" byn fitarsu muna kuka Yana cikin jini Yana kakarin mutuwa"yakalli mamana yarik'e Mata hannu yace duk rintsi karki rabu da sumayya inba aure ba zairabaku.... sannan gold na damk'a amanarsa awurin wani mutum"insha ALLAH YAU DA GOBE wata Rana mutumin zaizo yak....iyanan maganarsa tatsaya Yana tari....mamana namaimaita Masa kalmar shahada ya amsa atake Rai yyi halinsa.. dangin mahaifina basuyi wani binkiceba akan mutuwar babana"wani abun tashin hankali byn sadakar 40 saiga wasu mutane dg birni Wai suna bin babana bashi kud'i million d'aya da dubu dari 2"bbu wani binkice dangin babana suka siyar da gdnmu da gonar babana da shanunsa suka biya Masa bashi acewarsu....munshiga k'uncin rayuwa da bakin ciki" inda zamu zauna yagagaremu d abinci nida mamana" byn ansiyar d gdnmu gdn Inna kakata muka koma har mamana tagama * takaba*
Su baffa hayatu bbu kunya bbu tsoron Allah sukace to maryam sai ki koma gun y'an uwanki ki zauna kirik'e y'arki sbd alokacin da mijinki keda rai duk abinda yasamu dg ke sai y'arki yasani sbd haka saiku k'arata...
Mamana batace komaiba "ta kwashe Mana kayanmu muka koma gdn kawunta aminu k'anin mamanta ana batsarin...saidai canma duk kanwar Jace"Basu bamu abinci da komai "inbacin dak'i1dasuka bamu muka zuba kayanmu"nan mamana tarik'a yin wankau Ina tayata"da kitso na kud'i ana biyanta da hakan muke rufawa kanmu asiri"Amma dukda hakan matan kawu aminu sai tsangwama da kyara atsakaninmu"abokin babana baba salisu shine yacigaba da d'aukar nauyin karatuna Dana bokon da islamiyar "har nayi J S C E nayi saukar alk'ur'ani Mai girma...
Gefe guda Kuma zawarawa nata fitowa neman aurenmamana Amma tace ita aure baya gabanta..kwatsam kawu aminu yarasu "dole bayan wasu kwanaki muka kwashe kayanmu muka dawo Kano da Zama gdn yayan baban mahaifiyata"
Zaman mu a janbulo Kano "Acan ma dai kusan hakanne Amma suna bamu abinci sauran abubuwa ne mukeyi da kanmmu"mamana tarik'a yin abincin siyarwa "da wannan sana'ar aka sakani skul naje SS1...Masha Allah alhmdllh haka muke zaune gdn baba Iliya da dad'i babu dad'i ...YAU DA GOBE sai Allah har nashiga nashiga ss3 "alokacin Kuma duk wani girma da kyawu yagama bayyana ajikina..bana kula kowane saurayi acikin masu cewa suna Sona ko askul ma haka...sbd mama ta gargadeni da nayi abinda yakaini...k'awata guda sameerah wacce class namu d'aya sit d'aya da ita"munshak'u sosai da ita "ada bani sakin jiki da ita amma dg baya Dana karanci halayenta masu kyaune sai muka Zama aminan juna...mamana tayi gwanin kyau sbd munacin me kyau ga Kuma kwanciyar hankali"tunda mukadawo Kano ko sau d'aya bamu tab'a zuwa batsariba" kosu suzo dasunan sunxo ganina..amatsayinsu na dangin babana....
wata rana nadawo dg skul" nasami Inna mariya! matar baba Iliya tayi tagumi cikin damuwa...nace lfy Inna? Tace yuwa sumayya mmnki bbu lfy ! Ke nake jira muje akaita asibiti...hawaye suka zubomin sbd kusan kwanan mama3 bbu lfy ko abinci tadainayi...dak'inmu na shiga na sameta kwance namata sannu' kafin nacanza Kaya nayi Sallar azahar " nace mama Dan ALLAH muje asibiti" murmushin karfin hali tayi tace ah ah sumayya" nasami sauk'i sosai ai" haba Maryam wlh gara kibita kuje asibitin nan inma bakida kud'i saina ara Miki...cewar Inna mariya" da sauri nace eh Inna...
Koda muka isa asibitin" nace ta zauna naje yankar kati...nasami wani babban mutum tsaye sai kallona yake hakan yasa nagaidashi"ya amsa ,inaji suna mgn har suka Gama mgn da wani ya juya yatafi...nikuma nabiya kud'in Kati...sainaji ance ke yarinya tare kuke da waccen matar?
Da sauri najuyo naga mutumin yanxun nace eh cike da tsoro" Ina kallon gefen da mamana take naganta tafadi ta sume...da gudu na nufi gurinta"da taimakon wannan mutum(alh Usman) aka Bata taimakon gaggawa suka bamu kwanciyya"Kuma duk wani abu shine yabiya...nadinga Masa godiya,ya tambayeni sunana na fad'a Masa"Saida aka bamu dak'i aka saka Mata drip tukum yatafi...da dare alokacin nakira Inna mariya nasanar maka anbamu gado"sannan nayi magrib da isha'i "alokacin mama ta farka Dan har ancire Mata drip d'in..nan nabata labarin taimakon da alhaji nan yamana"kafin tace wani Abu...anyi knocking d'in k'ofar nabada izinin ashigo saiga alh da wani mutum biye dashi da Kaya nik'i nik'i...sallama yyi "na amsa Ina gaidashi"cike da godiya akan d'awainiyarsa"mutumin ya ajiye kayan ya fice "nabawa alh kujera akan yazauna yace ah ah y'ata zan wuce...ahankali mama tace Ina wuni"?d'agowa yyi yakalleta suka had'a ido"tai saurin kawar da kanta"yace lfy qlau ya karfin jikin?tace alhmdllh"munga d'awainiya mungode"amma dan ALLAH kayi hakuri akoma da wad'an nan kayan... murmushi yyi yace bewar Allah sbd Allah nayi badan komai ba"Kuma bani nufin komai"inhar kin yarda alhmdllh ku karb'a"nina wuce...anan nayi Masa godiya yafice..shiru mama tayi tana kallon kayan...abincine a cikin take aways da kayan tea da bread sai nama ga sasshe da sauransu ...
Washe gari aka sallamemu .alh yasaka driver d'insa yamaidomu gd.....tun dg wannan lokaci alh yake k'ok'arin yimana hidima da taimako har baba Iliya yatambayesa inhar son mamana yakeyi to yafito...hakan kuwa yamasa dad'i..Wanda dama tunda yaganta yaji tamasa.. mama kuwa Tak'i amincewa Saida baba Iliya yamata Jan ido"tukum ta yarda amma tace saina Ida yin SSCE..
Hakan kuwa akayi kasancewar befi 2 month ba"nayi SSCE"
Bayan mun kammala aka d'aura auren mama da alh Usman"Wanda da kanshi yace taje dani agdnshi zai mayemun gurbin uba...wannan shine dalilin shigowarmu a zuri'ar alh Usman...
Sumayya tayi ajiyar zuciya had'e cewa afili .... yanzunma ga wani qalu bale dazamu fuskanta"yah Allah kashige Mana gaba....
*********
Ahankali zarah ke murd'a k'ofar cikin sand'a tashige dakin musty....bawan Allah yana kwance yyi zurfi a tunani"ajiyar zuciya tayi had'e da cewa broth!da sauri yad'ago kanshi"yadubefa" sai yajuya baynshi"murmushi tayi had'e da cewa haba my sweet brother! Tafada tana Zama kusa dashi ta ajiye bowl d'in dake hannunta kusa da santala santalan k'afafunsa"pls I'm really very sorry"kasan bana jure fushinka ko?"ta fad'a cikin shagwaba"k"afeta yyi da manyan idanunsa Yana kallo"ganin yadda shagwabar tamata kyau...ido suka had'a tasake narke murya had'e da langab'e Kai tace ka hakura pls?"
Kasa mgn yyi saidai yad'aga Mata kansa"wani sanyayyen murmushi tasaki"ahankali murya can ciki yace baby!kallonsa tayi yace ni meyasa Baki tambaya ta akan k'in kula y'an Mata dabanayi?ware ido tayi had'e da cewa "hakanan kawai sbd naga Kai basa gabanka"konamaka budurwa acikin friends d'ina dake cewa suna sonka?"
b'ata fuska yyi"had'e da cewa duk acikinsu bbu choice dina..akwai dai wacce nakeso ita batasan Ina sontaba...rabuwa da ita tamkar rasa numfa shinane "
Murmushi zarah tayi tace yakamata kasanar Mata gsky"kada karasata lallai wannan ta Taki sa'a.
Zanso inji sunanta da Kuma"anguwarsu sai muje namaka rakkiya zuwa zance... tafad'a tana kallonshi" hmmm kawai yace Yana kwantar da kanshi ya lumshe ido" bowl d'in dake k'asa ta bud'e... k'amshin dambun nama yadaki hancinsa" ta debo a spoon ta nufi bakinsa" turo Baki yyi Yana girgiza Kai" shagwabe fuska tayi" bud'e bakin yyi tasaka mishi.....taunawa yyi Yana jin dad'i sosai"cikin kasalallar murya yace
Baby yyi dad'i sosai halan kekika yishi?"yafada Yana karban spoon d'in,yad'iba yabata abaki"ahankali tace eh ninayishi "yace Kai gsky baby kin iya girki"hmmm karfa ka k'ware broth"murmushi yasaki bece komai ba...bayan sun idar yadube baby yanzun ko wanka bazaki ce nayiba ko?"Nina isah broth"abinda dama zance maka kenan bara nahada maka ruwan wanka...to Amma kema zakiyi wankan ko?"yafad'a Yana tashi tsaye"zarah tace eh kasan anjima ummi tace zamuje gdn Abba "gashi ankusa Kiran magrib daka fito saika wuce masjeed ko?"eh "
Batace komaiba ta nufi bedroom d'insa....byn ta fito tasameshi da leda baka ahannunsa ya mik'o Mata"karb'a tayi tace meye aciki broth?"kayan dazaki sakane anjima"
Bud'e ledar tayi taga doguwar riga ce ta shadda gizna light green!ihun murna tayi tamkar wata yarinya"shidai yanata aikin kallon ta!wow gsky nagode sosai broth kana shagwabani "dududu befi last week nace inasan ummi ta dinkamun shadda nasaka walimar Amina "shine kamun nagode sosai"murmushi yyi bece komai ba"yanakokarin nufar toilet tace Amma shine ka hanani zuwa gun kamunko?"baby kenan kibari kinje walimar "yauwa zaka rakani?"na Isa ince bazan rakakiba...yauwa my sweet heart"lumshe ido yyi ya wuce toilet... k'asan ransa najin dad'in sunan da zarah takirashi dashi"sonta da k'aunarta na k'aruwa aransa...
ππππππ
Zaune yake kan 2 seeter " Yana Danna waya."sanye yake da dark blue na jeans da Fara k'ar d'in t shirt "sajen fuskarsa yasha gyara"kamalar sa da haibarsa sun sake bayyana ajikinsa"sai sanyayyen k'amshi ketaji ajikinsa, agogon dake daure atsintsiyar hannunsa yaduba...yaja gajeran tsaki...hakan yyi daidai da shigowar Kira awayarsa!wani tsadaddan murmushi yyi Wanda da wuya aga yyi irinshi"cikin husky voice yace hellow my Queen!lfy alhmdllh"hmmm baki damuba aida kin dawo dg kd din sbd kiganni"eh to Mai xanjira ?" Insha Allah gobe Zan Fara fita office...adedenan ummi d zarah suka shigo parlourn..zankiraki latter" Yana fad'a yakatse wayar..kallon su ummi yyi yace kunshirya ,muje to??"
Ina ALMUSTAPHA?"
gani ummi"yafad'a Yana shigowa aciki...Yaya Aliyu yakallsu shida zarah yaga shadda ce ajikinsu iri d'aya"azuciyar sa yace Ashe har yanxun Basu denayin Kaya iri d'aya ba"zarah d ummi kuwa Basu damuba sbd sun Saba ganin zarah d musty sun saka Kaya iri d'aya...musty kuwa yakafeta da ido yanata kallonta" ganin yadda tayi Masa kyau saikace zasu biki ko party"Dr safana yyi gaba Yana cewa muje..Ummi tace to tana bin bayansa.. Musty yadubi zarah daketa kallonsa"yad'age gira d'aya had'e da cewa baby nayi kyau?"murmushi tayi had'e da cewa sosaima"yace hmm amma ai bankaiki ba ko?"
Broth kenan! inbacin abinka kaifa farine taya zaka ce nafika kyau Ina chacoolate colour"baby bazaki ganeba"muje kawai yafad'a suna ido isowa parking space"Yaya Aliyu na front sit"musty yashiga driver sit"yyinda ummi da zarah ke baya"
********
Gurin karfe8:30 pm " jiddace d safeena zaune a babban parlourn gdn"jidda Tasha kwalliya cikin riga da siket na atamfa dasuka bayyana suran jikinta" sai fari take da ido"ranta fari k'ar.....ta dubi safeena tace wlh safeena nak'ara su iso kodan naga Yaya Aliyu ya yakomane? Kafin safeena tace wani abu... sumayya ta shigo parlourn,tayi sallama cikin siririyar muryarta"hakanan jidda taji fad'uwar gaba"wata doguwar tsuka taja had'e da cewa ke dan uwarki lfy?"da mugun mamaki sumayya takafeta da manyan idanunta tana kallo"tsaki safeena taja had'e cewa rabu da agola kiyi farin cikinki "yanzun Wanda Zaki aura zaizo aibazaki kula wannan akuyarba"ran sumayya yab'aci ainun "amma bata ce komai ba"tana k'ok'arin barin parlourn sbd dama Abba ne ya aikota in Sadiq na nan takira mishi shi...taji wani k'amshi yadaki hancinta"
Yaya sannu da fitowa! Da sauri ta juyo"taga Sadiq ne safeena kemasa sannu..cikin daburcewa tace "uhmm... Yaya Sadiq! Kaje inji Abba..kafin yyi mgn hjy jamilah"dake nufo parlourn ta karb'e zancen da cewa ke k'aramar y'ar bariki"karyane agdn uwarki yake kiransa..to ahir d'inki wlh yarona yafi karfin bokanku...pls umma kidena ya isa haka..cewar Sadiq fuska cike da damuwa..kafin hjy jamilah tayi mgn su ummi d zarah d musty sunyi sallama.... yyinda Yaya Aliyu ke bayansu...
Share pls
By mmn fareesa π️
Pls cigaban yau da gobe daga page 32 aka tsaya
ReplyDelete